MENENE SYMPTOMS NA URINARY INFECTIONS?


MENENE SYMPTOMS NA URINARY INFECTIONS?

To sauda yawa masu famada wannan matsalar sukan samu wayan'nan alamun kamar haka.

( 1 ) Yawan yin fitsari.
( 2 ) Jin zafi yayin da ake fitsari.
( 3 ) rashin rike fitsari koya yake.
( 4 ) canza kalar fitsari.
( 5 ) samun kai kayi a gaba , Wani lokacin za'aga Wani farin ruwa Yana fitowa.
( 6) Kumburi na mafitsara.

Matsalar cystitis na yau da kullun shine kumburin mafitsara wanda ba kasafai yake faruwa ba, bai kamata ya rikice da ƙwayoyin cuta ba. Wannan cuta ta fi kama mata (masu shekaru 30 zuwa 40). cutar Tana da tsananin ciwon, da kuma yawan bukatar yin fitsari, ba dare ba rana.

Yan' uwa yakamata akiyaye akula asan inda za'adinga fitsari kokuma bayan gida, Sannan kisamu guri me tsafta.

Post a Comment

0 Comments