SIRRIN MIJINKI BA #BOKA KO #MALLAM:
[MATA ZALLAH POST 1]
1 RASHIN SA TAKALMI:
ABUBUWA DAKE HADDASAWA MACE RASHIN GAMSAR DA MAIGIDANTA:
akwai abubuwa masu yawan gaske da suke haddasa rashin gamsar da maigida wata macen ma bata san cewa bata gamsar da maigidanta ba, sai dai kawai taga yana wulakantata yana nuna mata"kiyayya don duk matar da bata gamsar da mijinta to dole ne ya gallaza mata, dole ne yayi mata ukuba, dole ne ya wulakantata ,duk irin dimbin soyayyar da yake yi miki kuwa ba zata yi tasiri ba, don haka sai ki gyara, kaima idan ka gani ka fadawa matar ka domin ta gyara.
1 TAFIYA BABU TAKALMI: a cikin gida ,ba karamin jefa mace yake cikin hadari ba, don yana ragye mata ni'ima sosao ko da kuwa kina da wadatacciyar ni'ima rashin sanya takalmi zai iya cutarda mijinki ayi hattara!
2 SAMUWAR FASO KO KAUSHI: shima yana haddasa wa mace rashin gamsar da maigidanta don haka a kiyaye!
3 JINKIRIN WANKA HAILA: don a yadda akeso idan mace ta gama al'ada tana gamawa ta sami auduga tasa turaren miski tasa a farjinta zuwa wani dan lokaci ta cire tayi wanka.
4 RASHIN ABINCI MAI GIDA JIKI: shima yana haddasa wa mace rashin ni'ima.
5 AMFANI DA MAGUNGUNAN MATA:
barkatal shima a karshe yana haddasa wa mace bushewa, saboda yana matso miki ruwan jiki ne da tsiya, yau da gobe kuma zai kare shikenan kin shiga matsala idan baki cin abinda zai kawo ruwan, ayi hattara! Bako wanne magani zaki dauka kiyi amfani dashi ba ki tabbatar da ingancinsa kuma kin tabbata babu sihiri a ciki.
WAI SHIN MENENE NI'IMA A JIKIN MACE:
#whatsapp+2348037538596
ni'ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma'aurata ko basu cikakken ni'ima sun hada.
1 jinki cikin danshi.
2 kikasance cikin dumin hq.
3 fitowan ruwa lokacin harka.
4 cikowar gaba da jinki a matse.
5 gamsar da miji da rikicewan sa lokacin xx koda baya sambatu.
mace zata rika jinta cikin dashin ko tafiya kike zakiji santsi santsi a jikinki sannan in kinje fitsari wajen tsarkin zaki ga ruwa mai dan yauki ko yauki sosai a haraban hq kina wankowa ko kiga dan alamun shi a ganshi ruwan madara it depends da safe period and ovulation period dinki amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ki kaman koko to na cuta ne
dan haka mata ku kula mu san wani kalan ruwan kuke fitar wa daga jikinku sannan akwai wani ruwan dake fita daga jikin mace wanda ba ni'ima bane kuma ba infection bane.
NASAN ZAKU CE WANE RUWAN KENA??
Idan mace suka sha harka da oga da daddare to washe gari zata ga sperm din yana dan fita kadan kadan kuma shi baida yauki sosai wasu har sai washegari ma sperim din ke gama fita musamman idan oga yai ambakiyan fresh milk din sosai kun hasko?
Kila kuna observing haka idan baki lura ki fara sa ido zaki gani.
2 mace ta kasance cikin dumi alama ne na ni'ima dumin hq mace na tsimakawa matuka wajen gamsar da maigida yana ticking high arousal wajen sex yana taimakawa wajen sa bananan maigidan ya kara kauri da tsawo ba aso cikin hq ya kasance da sanyi yana tsinke ni'ima kuma yana rage kuzarin namiji wajen saduwa ta yanda zaki gane kina da dumi gaba ko hannunki kika dan jingina ta kasan ki zakiji da dumi idan hq bata da dumi ba zakiji ba.
ABUBUWAN DAKE SA DAMIN HQ:
1 tsarki da ruwan dumi koda yaushe.
2 sa pant akai akai amma banda dare.
3 yawan hade kafan ki in kina zaune.
4 tsugunno kan rushi ko baki sa komai ba.
5 lulluba da bedspread ne lokacin xxx sai kuma nature.
ABUBUWAN DAKE RAGE DUMIN HQ:
🌱 tsarki da ruwa sanyi
🌱 yawan wawan zama
🌱 rashin lulluba lokacin harka ko kuma fan ko ac na kunne
🌱 saka yatsa a hq
🌱 yawo ba takalmi a tsakar gida
🌱 ko infection
mai gida kasa ido domin wanna gyara ka ne.
RASHIN KUZARI MAZA DA MATA-
ina mata da maza wa'yan da kuzari bai ishe suba sannan kuma ba sajin karfin jikin su to wannan wata da mace ta samu idan kuna san samun kwari da kuzari sai kuyi wannan hadi ku gani.
*DABINO.
*NONON AKUYA.
*ZUMA.
*CITTA.
asami dabino mai kyau a tabbatar an gyara saboda yawancin dabino ana samun kwari aciki.
nonon akuya ana so dole sai kin samo na akuya so samun a gabanki ko gabanka za a tatsa idan an samu nonan sai ki zuba dabinon da kika gyara acikin nonan akuyar ana bukatar ya samu kamar awa goma idan da hali kiyi da dare ya kwana da safe dabinon ya jika acikin nono akuyar ana so kikai ki markade amma karki zuba ruwa acikin markadan idan kin gama sai ki dauko zumarki amma anfi san farar saka sai dai in baki samu ba sai kiyi da ko wacce kizuba zumar aciki ki juya ita kuwa citta garinta zaki samu mai kyau wanda kika san babu wani mis acikin ko ki daka abinki yafi sauki 'yar uwa kina shan wannan hadi ko kana shan wannan hadi zaku ga yadda kuzari zai samu da yarda Allah.
kuna sha kullun safe
0 Comments