SHAWARA GA YAN MATA KO ZAWARAWA MASU SHIRIN YIN AURE:
kowace mace bata so ace tayi aure,a samu gobe tafita daga gidan mijinta.sannan ko wace mace takanso tayi alfahari da uban ya'yanta a-sameshi mutumin da yahada abubuwa(12)haka shima yanaso ace matarsa ta hada abubuwa (12).
AMANARSA;ADININSA,GASKIYARSA,
abubuwa da mata ya kamata tafi mijinta dasu sune kamar haka TAFISHI YARINTA
TA FISHI KARAMAR MURYA
TA FISHI KYAU DUK DA CEWA wadannan ba aya bace ko hadisi suka kawo hakanba illa kawai maganace ta masana ilimin rayuwa dan adam.
GASKIYA INDA BAKI IYA GIRKI BA:
akwai matsala uwar gida idan dai har kina san mallakar maigidanki ki iya girke-girke masu dadi domin rashin iya abinci yana kawo MUTUWAR AURE miji yana so yaga matar sa ta iya abinci mai dadi domin kawo aboki yaci girki amarya!
Amarya wajibine ki iya kananan girke-girke na kwadayi domin motsa kwadayin maigida' ki duba ki zabi daya daga cikin na kwadayi kiyi masa kiga idan yadawo yaci mai zai ce miki idan maigida yasan kin iya da huwa ko zan cen karin aure ya daina yi miki.
duk da kishiya abokiyar zamace kuma yar'uwace domin tana taima kawa da wasu abubuwa masu yawa a zaman gida wa 'yan da in ke ka daice sunyi miki yawa narasa dalili da yasa dukan mu mu mata bama san kishiya!
Kishine yake damu mata amma kicire kishi domin ita kishiya nufine na Allah!
Idan kika sami kishiya ta kirki sai kinfi ko wacce mace morewa domin baza agane kanku ba!
Wanda bai sanku ba idan yazo zai dauka kawaye ne kawai
KWALLIYA tana karawa mace abubuwa da yawa,ciki har da ganin daraja a wajen miji
mijinki yana ganiki da daraja
ita kwalliya tana karawa mace kyau domin idan mace ba ta iya kwalliya ba gaskiya ba ta da kyau,kuma duk kyanta sai tayi kwalliya za ka san tana da kyau
maigida ake wa kwalliya don ya gani yaji dadi ko ince yasan matarsa tana faranta masa zaki yiwa mijinki kwalliya,yana gida ko za shi wajen aiki ko yana wajen aiki an fi so dai wanda aka yi don shi ya san an yi
da kin san lokacin dawowarsa daga wajen aiki yayi,je kiyi wanka,bayan kin yi wanka, zauna kiyi kwalliya mai kyau ki tabbatar kin zabi kayan da kika san yafi son su, ki saka, lallai kayan su zamo masu matse jiki,ki tabbata sun fito da surar jikinki ta yadda idan ya gani ba zai bariba
idan zaki saka kayan kar ki yarda ki sa bireziyya,ki bar mamanki a tube yanda zasu rinka rawa yayin motsa jiki idan kin tabbatar daga ke sai maigida idan kuma gida hayace kuna da yawa sai kibari sai kuna daki,keda maigida
a duk lokacin da kuka kebanta keda maigidanki wanda kin tabbatar daga ke sai shi kada kiji kunya kiyi masa duk wani abu da zai tayar masa da sha'awa
maigida yana bukatar ganin mama a kai a kai.
0 Comments