*Domin rage tumbi, kitse, da rage kiba*
domin rage kiba za a iya samun citta, da green tea, da kuma khal tuffa, da ganyan Na’anaa idan a nayin shayin su a na sha yana rage kiba.
Idan a na shan wannan insha Allah yana rage kiba.
Idan aka samo:
*Lemun tsami*
*Na’anaa*
*Khal tuffa*
a na yin shayinsa a na sha shima a kace yana reduce na cholesterol, kuma zai iya sanya wa mutum ya rage tumbi.
*Kamun* shima a bincike na likitocin muslunci su kace idan a na yin shayinsa a na sha, yana rage kitse wanda yake mai cutarwa, kuma bazai iya illa ga wanda yake mai amfani ba, domin kowanne abu na halitta a jikin dan adam da Allah madaukakin sarki yasanya yana da amfani, sai dai yawaitar sa yakan iya haifar da illa, domin wasu za ka ga idan kitse ya yi masu yawa dole sai anyi masu tiyata an rage shi.
0 Comments