ZAITUL LAWZ DA AMFANIN SA:


ZAITUL LAWZ DA AMFANIN SA

Zautul Lawz tsirran wata bishiya ce mai albarka,wacce take da tarihi a fagen magani,tana da saurin warkarwa da biyan bukata cikin lokaci.

Ga kadan daga cikin magunnan da ta ke yi :

1.Dandruff :A wanke kai da ruwan dumi idan gashi ya bushe sai a diba a shafa a kan gashi sosai sai a shace da mashacin kai.

2.Raunin garkuwar jiki : A sha cokali daya karami da safe kamin a karya.

3.Maganin ciwon jiki : A tarfa a ruwan zafi a sha.

4.Ciwon Daji : A sha cokali daya safe da yamma

5.Cutukan ciki : A sha a tea bayan an ci abinci.

6.Rage tai6a da muguwar qiba : A sha sau daya a kullum

7.Karamcin maniyi ga namiji : A sha cokali daya a ruwan shayi ba madara.

8.Maganin bushewar fatar jiki : A shafawa jiki idan za a konta da safe ayi wanka,fatar jiki zata yi laushi kuma fatar zata yi haske.

9.Mata masu Neman laushin duwawu su na iya shafawa sau daya a kullum.

10: Kaikayin fatar jiki : A zanka shafawa fatar jiki musamman wurin da yake yin kaikayi.

11 : Mata masu neman laushin mamma masu daukar hankali, sai su hada da man hulba su zanka shafawa,za ku yi mamakin wannan maganin,domin duwawun za suyi kyau da laushi.

12.Cutukan ciki,Dana jini duka za a iya shan wannan zaitul lawuz a cikin ruwan shayi.

13.Maza masu neman kyan gashi su zanka amfani da wannan man na zaitul lawiz.

14. Kaikayin matse matsi sai a shafa akai akai.

Ana samun shi a Islamic chemist da sauran wuraren saida magunnan herbal medicine.
Kudinsa basu wuce Dubu daya ba,idan za a siya a sayi Original kamfanin Hemani.

Post a Comment

0 Comments