MAGUNGUNA MUSULUNCI


❐❐❐☆SIRRINA☆❐❐❐
❏. ❑
 ❁❁MAGUNGUNA A MUSULUNCI❁❁

☆•✧•✧•✧•✧•✧•✧•✧•✧•✧•☆
☆_______✧•SIRRIN•✧_______☆
☆______•✧RIKE✧•_________☆
☆______••_MIJINKI_••______☆
■ ■
■ ■
whatsapp
Www.sirrinrikemiji.com
☏+2348037538596
🌐
______________________________
❑❑❑❑❑❑❑❑❑❑❑❑❑❑❑❑
______________________________
      ❑ MATSALOLIN ☆MAZA ❑
<> 《☆》
<> ♡♡♡♡♡♡♡
       ☆《RAUNIN AL'AURA》☆
 na miji da yake fama da raunin al'aura ba'a cewa ya sha magani kaza, sai anyi masa bincike guda (3)
______________________________
          ☆ CIWON SUGAR ☆
☛+2348037538596

 a duba a gani baya cutan sugar? 
  Saboda cutar sugar yana sabbabar da raunin al'aura 
In yana ciwon sugar a kwai maganin da zaiyi amfani da shi
______________________________
          ☆ CIWON BASIR? ☆
☛+2348037538596

 in yana da shi akwai hanyoyin da ake a magance shi 
______________________________
             ☆ 《TALAUCI? 》☆
☛+2348037538596

 DOMIN shama TALAUCI yana kawo RAUNIN al'aura saboda hankalin bai natsuba balle yayi sha'awa. 
______________________________
                        ✎
《MAZA KO MATA A DUBA DA KYAU SABODA MAGANIN YANADA FAHIMANCI INDA KAYI WASA SHIKENAN》
✎+2348037538596
______________________________
  ga bayanan yadda za a yi, na farko 
☆ idan mutum yana fama da raunin al'aura sanadiyar 
          ☆CIWON SUGAR ☆

To zai nemi 
☆ man hulba 
☆ man zaitun ir-ir(jonifer oil)zaitun kas
☆habba yar'algeria 
☆zaitun lauz 
 
Sai a hada su waje daya, kafi ya kwanta da dare da awa daya, zai samu madara musamman na Luna, sai a dumama su tare da zuma, sai agauraya shi a sha, da safe kafin a karya, za'a dace da izini Allah 

In kuma raunin al'aura na CIWON SUGAR ne, zaiyi amfani da bayanin da ya gabata. 

In kuma babu BASIR, ciwon sugar, yana son ya samu kasancin matarsa, sai ya samo hulba, tare da matan zasu sha tare, kafin su kwanta da awa daya, wanna yana taimakawa.
 
       ☆KARIN RUWAN MANIYI☆
✎+2348037538596

yawan Shan zanjabil a cikin madara, yana karawa da izini Allah. 
______________________________
          ☆.. CIWON ZUCIYA.. ☆

  Idan mutum yana fama da ciwon ZUCIYA. 
 Yasamu karamin cokali na garin habbatussauda a hadashi da zuma a zuba a cikin ruwan zafi ko shayi sai a sha kullum safe da yamma 
 ______________________________
              ☆ HAWAN JINI ☆

 IDAn mutum yana fama da hawan jini, a hada man habbatussauda Kaman kwalba kamfanin hemani ko yar Sudan, Adadin su yazamo 125ml, sai a samu garin habbatussauda da garin hulba cokali uku-uku sai asamu garin na'ana Amma Ana so asamu yar misra ko yar saudiyyah, da garin khusbara da garin yansun da garin makdunus a hadasu a wuri daya kowanne ya zamo cokali uku-uku a dinga diban cokali daya Ana rafasashi da ruwa a dinga Shan Rabin kofi.. 

Sai kuma asamu man habbatussauda a dinga Shan karamin cokali uku sau biyu a wuni 
Sannan kuma yahada man zaitun da man habbatussauda yazamo man shafawansa, sannan kuma ya dinga zama a hantsi na mintuna 9 insha Allah 
______________________________
          ☆ZAZZABI MAI ZAFI☆

asamu habbatussauda a hadashi da garin yansun sai a sa lemon tsami da albasa da zuma ya dinga sha
______________________________
                  ☆ TYPOID ☆

 asamu garin habbatussauda da ganyen magarya da garin habbatussauda da tsamiya sala daya da zuma cokali uku a rinka tafasawa Ana sha.. 
______________________________
                   ☆TYPOID ☆

Malamai suka ce za'a iya samun hulba garinsa cokali daya, a samo zuma sai a tafasa sai a sami khal tuffa, madaidaci a Kara, za'a dinga sha Rabin kofi kafin a karya da safe a sha da rana da dare insha Allah 
______________________________
            ☆ CIWON KODA ☆

za'a yawaita Shan Al batik shine kankana, aci tare da ya'yan, ya zamanto kana yawaita Shan sa ko wanne lokaci, Shan kankana, yana wanke koda. 

*HANYA TA BIYU*
Ana samun zait lauz, zait makdunas, zait shafir, zait jirjir, yansun, vi'itir, zaituzanjabil, Ana hada su waje daya, Ana sha a ruwan zafi, da safe da rana da yamma 

        ☆ RUWAN KWAKWA☆

ko yawan Shan ruwan kwakwa, yana wanke koda, da fidda tsakuwa da yake zama a ciki

              ☛☆ BASIR ☆
✎+2348037538596

Idan basir yayi ciro, Ana samu danya, zait lauz, a kwaba shi da danyen kwai, a dinga turawa a cikin dubura, yana kashe basir mai tsiro, kuma yana kashe basir mai tsiro, kuma yana konar da basir da yake toshe bakin dubura
______________________________
              ☆ CIWON CIKI ☆

ciwon ciki in yayi yawa yakan Hana mace haihuwa, saboda haka yawan ciwon ciki mace ko namiji, Ana dafa garin zaitun cokali daya, a hada shi da zuma da ruwa a tafasa a dinga shansa sau uku a wuni
 ______________________________
             《☆CUTAR KANSA ☆》

 magani sa sai a sami garin zaitun cokali uku sai karas wanna da ake cinsa, Ana samun garinsa, imma ba'a sami garin ba sai a yayanka danyan in ya bushe sai a anike shi, shima asami cokali biyu, zaitu cokali uku, garin habbatussauda biyu, garin tafarnuwa cokali biyu, sai Zuma cokali (20) ko kofi daya sai a hada su wuri daya a ring a shansu cokali daya sauuku a wuni wannan in dai cutan kansa ne Ana samun waraka da iko ALLAH 

         ☆ 《KAIKAYIN GABA》☆

DUK matan da take fama da kai kayin al'aura malamai sukace, zata iya yuwuwa cutane, to in haka ya faru sai ta Sami 
☆ya'yan hulba 
Sai ta tafasa Inda ta tafasa wannan, sai ta Shiga ruwan ta zauna, ya dumama Mata al'aura, yawan amfani da shi yana kawo waraka in ALLAH ya yarda. 

 Wani lokacin za'a samu mutum ya kasa fitsari sakamakon tsakuwa yazo ya tokare in da fitsari yake fita, to wanna idan haka ya faru, sai a dafa hulba sai a hadashi da man shanu a na sha insha Allah 

Wanna ciwon maza sunfi yinsa
 ______________________________
            ☆ SANYI NA MATA ☆

 hanyan da za'abi wajen magance shi, a samu kustul Hindi, da habba, shi zata dinga sha, insha Allah 
______________________________
            ☆ TASHIN NONO ☆

 Idan Ana son nono ya tashi, sai a samu man kwakwa 
 Tana shafawa
______________________________
☆ MATSALAN YAWAN CIWON KAI ☆

A sami cokali daya na garin habbatussauda da cokali daya na garin yansun, a hada da kanunfari, a hada su waje daya a daka sai a tafasa su, in an tafasa sai a sami kofi daya na nono sai a zuba, idan aka zuba masa nono a hada da zuma, sai a dinga sha a duk lokacin da wanna ciwon kan, yazo, bayan Nan sai ta Sami man habbatussauda ta dinga shafawa tun daga kai, wuya, kirji, to wanna Ana fata da izini Allah zai warke da ciwo kai
______________________________
                ☆ 《MURA》☆

  Idan mura ya kama yaro, kuma Yaki warkewa Ana samun hulba da habba, tafarnuwa da na'a-na'a da zaitun a zuba Zuma a ciki, a sa ruwan Khan a ciki, a dinga ba yaro yana sha. 
Koda akwai tari zai samu sauki

             ☆ TARIN FUKA☆

za'a samu zaitu zanjabil da zaitun lauz da zaitun hulba da zaitun habba alji su ake hadawa da lubban Ana ba yaro yana sha, ko da nimoniya ne dashi ake amfani koda asma ne Ana warkewa da ikon Allah ______________________________
☆ SAUKIN NAKUDA, KO SAUKIN HAIFUWA:☆

babu laifi a hada man habbatussauda, ko garin Habba, da zuma da ruwa sai a dafa, idan yai dumi sai a bawa wanda take nakuda, in Allah yarda zai sauketa LAFIYA ba tare da wani wahala ba, idan kuma mai ciki ne tana Shan habbatussauda, da Zuma kullum za'a haifi yaro mai Hazaka, kuma za'a haifi yaro mai kuzari da cikakken lafiya insha Allah 
______________________________
☆ WANKE KWAKWALWA WAJEN FAHIMTAR KARATU DA BASIRA ☆

malamai suka ce babu laifi ki samu na'a-na'a ganyen ki dafa, a samu garin habbatussauda da Zuma, a dafasu gaba daya, kafin a karya kumallo, ko yaron ki ya karyakumallo sai yasha 

Ana fatan samun nasara wurin samun kwakwalwa ta bude a dinga samun Hazaka da karfin hadda. In Allah ya yarda Amma zuwa makaranta karatun kur'ani da kiyaye dokokin Allah shine a gaba. 
______________________________
        ☆☆ CIWON KUNNE ☆☆

za'a samu habbatussauda cokali daya da man albasa cokali daya da khaltuffah Rabin cokali a hada su a waje daya a rinka digawa safe da yamma 
______________________________
☆KAIKAYIN GABA (INFECTION )☆

Matan da take fama da infection na mahaifa, tana iya samun waken suya, da aya, da albasa da tafarnuwa, hulba, kustul Hindi, ta tafasa su tana sha, sau uku a wuni, da izini Allah 
 Kuma zata dinga tafasa hulba da tafarnuwa da albasa tana shiga ciki, yana taimakawa akan abin da ya shafi kaikayin mahaifa 
Ya zama ruwan Shan ta bisa matsala kurajen bakin mahaifa 
______________________________
☆ CIWON MARA LOKACIN AL'ADA DA KUMA ZAFIN FITAR FIRSARI GA NAMIJI KO MACE ☆

asami harmal a dakashi a hada da khaltit da yansun sai a rika dafawa kamar shayi Ana sha zuma kullum cokali 1-1-1 sau uku insha Allah 
  ABUBUWAN DA SUKE SANYA NAMIJI SAURIN INZALI 

HADI DA SHAWARWARI ☆

hakikanin gaskiya bincike da masana suka gudanar game da wannan matsala da take addabar wasu daga cikin maza

☆matsala ta fannin dibi'a
☆matsala ta fannin rashin lafiya

                 ☆INZALI ☆

  -garin jirjir 
-kwai 
-man zaitun 
Wanna shine hadin za'a Sami garin jirjir mai laushi kimanin cokali 2 karami sai a zuba a cikin danyen kwai 2 a kada sosai asoya kwan da man zaitun ya cinye zai sha mamaki insha Allah 

         ___HADIN GIRMAN NONO___

zaki samu
☆nonon akuya 
☆Zuma 
☆jar kansa
Sai ki hadesu guri daya idan zaki kwanta bacci sai ki shafa a nononki da safe sai ki sanya ruwan dumi ki wanke zaki iya shafa man hulba bayan ki wanke

❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐
. ✭ SIRRIN ❀ RIKE ✿ MIJI ✭
                     ✿✿❀
          ☛☏+2348037538596 ✺

Post a Comment

0 Comments