Wasu Cutukan Da Jima'i Yake Iya Maganinsu Ko Bada Kareya Daga Kamuwa Dasu:


Wasu Cutukan Da Jima'i Yake Iya Maganinsu Ko Bada Kareya Daga Kamuwa Dasu:

#Tsangayarmalamtonga 
SHARE ⛽

Cikin alfanun da Jima'i yake samarwa bil adama harda kara lafiya da bada kariya daga kamuwa daga wasu cutukan da aka sani sama wadanda basu bayyana a kimiyance ba.

Ga wasu cutukan da yin Jima'i yakan warkar da mai fama dasu da kuma kariya daga kamuwa daga wasu cutukan kamar yadda likitoci suka tabbatar.

 
1: Saurin Zuwa Kai: Duk namijin da yake fama da saurin inzali muddin zai dukufa da yin Jima'i a Jere kuma a kullum, na "yan makwanni nan take zai dawo ras. 

Rashin Jima'i na gaba gaba wajen haddasa cutar da maza suke fama da ita nasaurin kawowa.

2: Ciwon Mara Na Al'ada: Macen dake da aure da wacce bada shi suna da bambamcin wajen yadda cuke jin ciwo idan zasu yi al'ada.

Wannan yasa mace budurwa da bata zina take shiga matsalar ciwo kamin lokacin ganin wankinta. Komai girmanta komai shekarunta. Haka mace mai aure komai kankantanta da karancin shekarunta bata samun wannan matsalar na yawan ciwon mara koma wacce irice. Wannan ya tabbatar da cewa Jima'i yana maganin wannan matsalar. 

3:Samar Da Lafiya: Duk mutumin da bai samun yin jima'i sun zama a kullum cikin laulayi da rashin lafiya ba kamar masu yi ba.
Lafiyar namiji da mace masu yin jima'i ba daidai yake da marasa yi ba. Wannan yasa masana suka tabbatar da cewa Jima'i yana karawa masu yinsa lafiya.

4: Yawan Damuwa: Duk namiji musamman mace da take samun Jima'i yadda take so a lokacinda take so bata shiga damuwa irin na macen da bata samu.
Walwalan masu yin Jima'i da marasa yin baya zama daya haka nan farin cikinsu. 

5: Ciwon Kai: Babu maganin dake yiwa ciwon kai ko wacce iri biji biji irin Jima'i.
Duk zafin ciwon kai game fama dashi muddin zai samu kyankyawan gamsarwa irin na Jima'i nan take za a nemi wannan ciwon kan a rasa.
Don haka ba sai mutane sun bata kudinsu da lokutansu wajen sayen maganin ciwon kai ba. Kawai hau gado da mata ko mijinki ciwon kan shi zai rigaku saukowa.

Duk da su masana suna magana ne akan Jima'i ko wani iri ke da alfanu ga masu yi, mu a wannan Tsangayar muna magana ne akan Jima'i irin na aure, don haka duk wadanda ba irinsa sukayi ba wajen neman warakar cutarsu, alhaki a akansu.

Zamu ci gaba.........

Post a Comment

0 Comments