AYA🌾,KWAKWA🥥,DABINO.🫘
Ka gauraya waje daya iya adadin bikata sai ka wanke ka ajiye aysr ta jiqa sai kayi blending ka tace ka sha cup daya da safe daya da yamma, kada ka sa sugar kada ka sa Zuma kada ka sa madara kada ka sa flavour, ka sha a yanda ka hada natural drinks ne very healthy.
Amfaninsa
1.Neman karfin sha'awa
2.Samun ruwan maniyi
3.Maganin kasala da yawan gajiya.
4.Maganin rama wacce bata dalilin ciwo ko jinya ba.
5.Karfin jiki da kuzari.
6.Maganin zafin ciki da tashin zuciya.
7.Maganin rashin cin abinci
8.Masu low sperm count da motility
9.Wankin ciki daga cushewa
10.Karin ni'ima ga mace mai bushewar gaba
11. Mace mai shayarwa zata samu ruwan nono mai yawa mai lafiya.
12.Namiji ya sha bayan an kammale saduwa nan take za a maida abunda ya zuba.
13.Mai neman karfin kokolwa ya zanka sha zai yi mamaki.
14.Mai neman jini da ruwan jiki masu lafiya.
15.Namijin da ke shirin yin aure ya zanka sha kullum wata biyu kamin auren zai yi mamaki idan an yi aure domin da yardar Allah za a yi saurin samun juna biyu.
16.Samun bacci da hutu mai dadi a jiki.
Wallahi wannan yafi a sha maltina ko cocacola,ko duk wani kayan sha na zaqi na roba kona kolba.
A jarraba aga abin mamaki.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
Follow this link to view our catalog on WhatsApp: https://wa.me/c/2348066627317
JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷
Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij
SHARE 🌿
0 Comments