MAGUNGUNA MUSULUNCI
🍀 *HADIN RIDI* 🍀
Za a kasa kankana kashi uku, za'a dauki kashi daya daga cikin ukun, sai a hade su guri daya a zuba a cikin blander a markade, sai a zuba garin ridi a ciki ,a zuba madara da zuma ki zuba wa angoki cikin Kofi kisha ya sha..
Wanna hadin yana kara ni'ima, maniyyi yana hana karnin dake fitowa,
*_🌰 HADIN KANUNFARI 🌰_* karin ni'ima da matso sha'awa
Kijika kanunfari shi kadai ki rinka sha ki kuma kama ruwa dashi (TSARKI) shi ma wani nau`in' karin ni'ima ne (kanunfari)
*_🐝 HADIN ZUMA 🐝_*
Karin ni'ima da motso sha'awa
Zaki sami zuma mai kyau ki zuba garin habbatussauda da man zaitun ki juye su guri daya sai a dinga sha babban cokali biyu da safe da kuma yamma,
_*🌿 *HADIZOGALE* 🌿_*
( xaburar da mace wajen sha'awa da karin juriya batare da gajiyawa ba)
* danyen zogale
* madara peak
* zuma
* kanunfari
Zaki gyara ganyen zogalenki ki wanke ki markada shi sai kitace ki zuba garin kanunfari ki zuba madara ta ruwa, da zuma ki rinka sha ,safe da yamma
.
*_🌻 HADIN FUREZOGALE🌻_*
Wannan hadin anso namiji yarinka amfani dashi domin karin ni'ima da kuzari asannan koda yaushe zai bukaci mace kusa dashi)
🌻 Huren zogale
🌻Ya'yan zogale
🌻 Dabino
🌻Cukwu
A shanya furen zogale da ya'yan zogale a cikin inuwa,_ _sai a hada da dabinoa daka a rinka sha da nono,ko madarar peak Wannan hadin yana saurin sauko ni'ima.
0 Comments