TSARABAR DILKA GA AMARE :
Yadda ake hada Dilka na amare.
Kayanhadi:-
Ruwan lemon tsami.🍋
Kwoi.🥚
Zuma.🍯
Ruwan madara 3 cukali.🍶
Ruwan suga da kanwa kowace iri.🍵
Ruwan Alif bayawa ba.☕
Man zaitun bada yawa ba.🍸
Sai a auna ruwan dilka.
Saura garin da ake hadawa.
1 Lallan gargajiya.🌿
2 Garin ganyan kurni 3 cukali.🍂
3 Garin yallon kurkur da jan kurkur.🍁(Tumeric ).
Wadancan ruwayen damuka tanada da farko ,ta su za'a hade su wuri daya acakude su sosai akuma tabbatar an hade sosai.
Kana a zo kan Wannan garikan suma azuba su cikin wannnan hadaddan ruwa adamesu ,su damu sosai ,amma in anga aunyi kauri da yawa to ana iya kara ruwan Aluf da suga da kanwar nan dan sudanyi daidai.
Shikenan sai ashafama Amarya a duk inda akeson ashafe.
Bayan yan mintuna kamar 30 sai gogemata da man zaitun.
Daganan sai ayi wanka da dafanfan gayan magarya asa madarar turare mai kanshi irin wanda ake so.
Wannan sadaukarwa ne ga sabbin Amare.
🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹🌸🌹
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷️
Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij
SHARE 🌿
0 Comments