HADIN NI'IMA GA MATA



NI'MA ADON MACE:


 Ga kuma wani wanda zamuce kusan kowacce mace tasan dabino da zuma wajen aiki abangaren saduwa, to amma yanda za'a sarrafasu shine ba kowane yasani ba shiyasa zamu takaita bayani akayi yanda mace zata ajiye ta rinka sha duk lokacinda bukatar hakan ta taso.
sharadin farko shine Zuma original ba Wanda ake sarrafawaba dole saita zama ta gida sannan shima dabino ya zama me danko.

yayan kankana kuma da kanunfari garinsu akeyi sai ahadasu waje daya wato zaki hada Garin da Zuma da dabinon sai abarsu su kwana Biyu ko sama da haka shikenan sai mace ta dauko wannan dabino tanacinsa sannan tanashan zuman
 
zakiyi mamakin dandano da ni,ima da zakiyi sunansa kinfi Zuma dadi.
Darasin ni,ima yazo karshe kuma kamar yanda na fada a sama sai kuma kazar amarya wanda ba sai lalle amaryaba kowacce mace zata iya domin kusan dukkan duniyar maganin mata ta yarda da dafa kaza yana kawo kusanci tsakanin miji da mata musamman wajen saduwa, kuma wannan shine abu na farko da zinariya tayi don mallakar zuciyar mijinta.✍🏻 

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

𝘀𝗶𝗿𝗿𝗶𝗻 𝗿𝗶𝗸𝗲 𝗺𝗶𝗷𝗶 

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷️

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

Post a Comment

0 Comments