Yana Samunki Da Wadannan Dabi'un Zai Nace Sai Ya Aureki:


Yana Samunki Da Wadannan Dabi'un Zai Nace Sai Ya Aureki:

SHARE 🔭
#Tsangayarmalamtonga 

Halaye da dabi'u na kware ke sa namiji yaji baya son ya rasa wacce yake son ya aura. 

Duk macen datake wadannan siffofin Maza na aure sai ta ture.

 
1: Macen datake da godiya duk kankantar kyauta da za ayi mata.

2: Macen da batada boye boye. Ko nuku nuku.

3: Tana nuna maka soyayya na gaskiya.
 Babu yaudara ko munafurci a tare da ita.

4: Wacce take da abunyi ba wacce batason yin komai ba kuma tana so amata komai ko ta samu komai.
 
5; Macen da zata iya taimakamaka idan ka shiga halin rayuwa. 

6: Macen data amince maka ta yarda da Kai.

7: Macen data take da yakini akanka.

8: Macen datake neman shawaranka.

9: Macen da take da Mafada.

10: Mace mai kula da addininta.

Post a Comment

0 Comments