YADDA ZAKA KARA GIRMAN AZZAKARI


YADDA ZAKA KARA GIRMAN AZZAKARINKA.

Inason duk mai wannan lalura ya dauki wannan faida da matukar muhimmanchi zaa samu biyan bukata insha Allahu.

 idan mu akace girman azzakari ana nufin, kauri da tsawon azzakari. 

Kodayake, Allah(S.W.T) Ya halicci maza gwargwadon nau'in mazakutarsa kuma da hakan ne kowa zai iya biyan bukutar jima'i ga matarsa.

Kauri da tsawon azzakari wani sanadari ne na gamsar da iyali. Sai dai a wasu lokutan akan samu rigingimu tsakanin ma'aurata saboda yadda wasu mazan ba sa iya biya wa matansu bukatar auren, har hakan kan kai ga samun matsaloli Allah ya kyauta Ameen.

Tabbas wannan hanyar kara girman azzakari idan akabita yadda yadache insha Allahu zaa ga chanji da biyan bukata

 wannan hanya ce mai sauki kwarai da gaske kuma ba ta da wahalar hadawa. 

Hanya ce da mutum zai bi ya kara girman azzakarinsa, wato kara kauri da tsawon azzakarinsa. Abubuwan da mutum zai tanada sun hada da, Albasa da zuma da garin habbatus saudah da kuma garin fijil da neem oil.( Man dalbejiya).

Yadda zaa hada shine, da farko zaa markada albasar bayan an gyara ta, sai a zuba ta cikin ruwan zumar a gauraya su, sannan sai a dora a wuta a dafa su, amma sama-sama, sai a sauke.

Bayan an sauke sai a zuba garin habbatus sauda da na fijil cikin hadin can na albasa da zuma a gauraya su sosai, a tabbatar sun gaurayu.  

Wannan hadin za'a dinga sha babban cokali kullum da safe kafin ya karya kumullo. Bayan ansha kuma idan zaa kwanta barchi sai a shafe azzakari da wannan neem oil din to Insha Allahu za ka ba mu labari, idan hakan bai samu ba, mu na fatan ka yi mana addu'a. Idan kuma kana bukatar hadadden daga wajenmu ko tambaya ko neman wasu sharwarwari to zaka iya nemanmu kai tsaye daga koina.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Post a Comment

0 Comments