TSARABA GA MASU NIYYAR AURE:


TSARABA GA MASU NIYYAR AURE:

wannan wata irin tsaraba ce mai banmamaki musamman ga 'yan mata masu niyyar aure, ko amarya, kai harma da uwargida sarautar mata.

shi wannan hadin yana kara ni'ima da nishadi sannan kuma yana magance matsalolin da ke rage martabar mace yana kuma sa juriya yanda akeyi shine:

💧- karas sai ki yayyankashi kanana-kanana sai ki shanyashi ya bushe
💧- zangarniyar zogale kwara daya1
💧- garin jir-jir na asali
💧- garin dabino
💧- da rumzali

sai ki hada su guri daya ki dakesu sai sunyi laushi sai ki hada da mazankwaila sai ki rinka sha karamin cokali da nono dau daya a rana shima wannan hadin yana da kyau

Mata da da yawan mu muna sakacida nonuwanmu domin sunazubewa da wuri,kuma wannanmatsalatar tafi k'amari ga matan HAUSAWA.Domin mafi akasarin matan kasar HAUSA da sunyi Haihuwa dayasaika ga mazajensu suna yi masu kallon tsofi saboda wadannannonuwan a tsaye dake daukarhankalinsu ya zube war-wassaiki ga yana neman karosabuwar budurwa.To amma 

WANNAN HADIN YANA KARAWAMACE GIRMAN NONO KUMA BAYAFADUWA Koda kuwa ace kinashayarwa ne, idan har kinaamfani da wannan hadin toNonon ki bazasu kwanta ba, zasutsaya tsaye cak TUBARKALLA.ABUBUWAN DA ZAKI TANA DA

:1. Farar Shinkafa
2. Garin Alkama
3. Garin Habbatus-Sauda
4. Garin Ayaba (Plantain)
5. Gyada Mai Malfa (Mai kwanso)
6. Aya
7. Madara
8. Zuma. 

Ga Yadda Zaki Yi Hadin....Zaki shanya plantain ta bushe,saiki daka ki hada da garinalkama da garin shinkafa, saikihada ayada gyadar a markade a taceruwan, saiki dora akan wuta azuba garikan dana zaiyana a zuba madara ta gari da zuma ki damayayi kauri.Wannan hadin shine zakirinkasha da safe da yamma, zakiyi wannan hadin sati biyu da yinyaye, kuma wacce ma batashayarwa zataiya yi, daga nan saiki nemi rigarnono wanda zata matseki (Acucimaza) ki rika sanya ta.Hmm kullin maigida kallon budurwa zai rika yi mik....
..
.

Post a Comment

0 Comments