MENENE BANBACIN MAI ISTIMNA'I DA MATAR SA DA WANDA BAYA DA AURE:



TAMBAYA:

MENENE BANBACIN MAI ISTIMNA'I DA MATAR SA DA WANDA BAYA DA AURE:



Amsa:  duk wanda baya da aure yake ISTIMNA'I yana matse jijiyar AZZAKARI ne domin ya kawo ruwa.

Idan kuma macece tana takurawa farjin ta ne har lokacin da Zata kawo.

Yayi da ruwan maniyyi ya fito, 70% na ruwan maniyyi zai fito ya bar 30% a cikin Mara sai ruwan maniyyi ya lalace shine zai haifar da:


ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon Sanyi 

 ISTIMNA'I yana haifar da yawan ciwon kai 

 ISTIMNA'I yana haifar da raunin IDANU Da raunin JI 

 ISTIMNA'I yana haifar da yawan bacchi da kasala 

ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon kafadu da ciwon BAYA da ciwon GABOBI

 ISTIMNA'I yana haifar da jin zafi yayin saduwa ta aure ga namiji ko Mace

 ISTIMNA'I yana hana haihuwa ga namiji ko Mace 

 ISTIMNA'I yana haifar da kankancewar gaba ga MAZA  

 ISTIMNA'I yana haifar da bushewar gaba ga mata 

 ISTIMNA'I yana haifar da raunin sha'awa ga maza ko Mata  
 
 ISTIMNA'I MAI MA'AURATA:

amsa: mafi yawancin ma'aurata idan Suna  ISTIMNA'I, kashi 90% saduwa tafi yawa.

Shiyasa ko maniyyi ya taru za'a fitar dashi ta Jima'i ba kamar wanda baya da matar ba.

Duk da haka ana son yawan shan maganin sanyi da wanke Mara domin gudun matsala.

Post a Comment

0 Comments