MAGANIN ISTIMNA'I DA INFECTION


MUSTURBATION IS HARAM !!!

KADAN DAGA ILLOLIN DA ISTIMNA'I YAKE HAIFARWA GA MAZA DA MATA
 
● Shigar Aljani Jikin Mutum,
● Ta6in Hankali,
● Makuwa,
● Ciwon Baya
● Yawan Ciwon Kai,
● Rashin Jin Dadin Saduwa,
● Ciwon Mantuwa,
● Kanqancewar Mazakuta,
● Infection Mara Jin Magani,
● Saurin Tsufa,
● Toshewar Mafitsara,
● Cututtuka ga Farjin Macce,
● Hana Haihuwa,
● Saurin Inzali,
● Fitsari Rabi da Rabi,
● Maida Maniyi Mara Kauri,
● Tusar gaban Mata,
● Kawo Wani Azuciya Lokacin Saduwa,
● Rashin Natsuwa a Rayuwa,
● Zubewar Nono,
● Karancin Maniyyi,
● Zuwan Furfura da Wuri,
● Rashin Gamsar da Iyali,
● Mutuwar Gaba,
● Bushewar Ala'ura ga Macce,
● Lalata Fuska da kuraje
● Samun Matsalar Ido,
● Ciwon Zuciya da bubbugawa
● Ciwon jijiyoyin jiki,
● Ciwon Yoyon Fitsari,
● Fushin Allah...

GA SHAWARWARI.....

● A daina kallon Fina finan batsa
● A daina zama daki mutum daya
● A daina kallon hotunan mata 
● A daina zama da macen daba Muharram ba.

Wanda yakeyi ya daina, yayi addu'a, ya nemi yafiyar Ubangiji ga Magani wanda yake warkar da matsalolin da Istimna'i ya haifar insha Allah 
    
 Danna nan domin magana damu ta WhatsApp 

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
    
 📞OR WHATSAPP 📲

Post a Comment

0 Comments