A baya munyi maku bayanin yadda za'a samu jinkirin kawowa yayin saduwa sai muka ga yadache mukuma kawo maku wata hanyar domin maganche saurin kawowa ga maza yayin saduwa da iyalansu sai suyi kokarin neman wadannan hadi suyi amfani dasu.
Man Na'a Na'a 🌿
Man kaninfari 🍀
Ruwan dumi 300 By 250💧
Yadda zaku Haɗa
Yadda Zaa Samu Jinkirin Kawowa Yayin Saduwa Da Iyali
Zaku nemi man Na’a Na’a kwalba daya (1) da rabin kwalba na man kaninfari,
Sai ku hade su waje daya, amma ku tabbatar man Na’a Na’a ya ninka na kaninfari yawa.
Zaku samu ruwan ɗumi ba mai zafi sosai ba saiku wanke azakarin ku dashi sosai Sannan a kawo wannan haɗi shafe a shafe azakarin da shi sosai, zakuyi haka kamar sau biyu a rana.
Yadda Zaa Samu Jinkirin Kawowa Yayin Saduwa Da Iyali
Zaku samu kamar sati biyu (2) kuna wanann haɗin Insha Allahu za’a samu waraka. Domin karin bayani zakunemi
0 Comments