Duk wanda yake second 1 ya kawo,yasha wannan hadin zai dawo awa daya:


Duk wanda yake second 1 ya kawo,yasha wannan hadin zai dawo awa daya:


MAGANIN KARFIN MAZA:



Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da wannan lokaci ina fatan muna cikin koshin lafiya.



A yau ma muna dauke da wata fa'ida wacce take kara karfin da namiji,kuma mata ma zasu iya amfani da wannan fa'ida.

domin karin ni'ima.


ABINDA ZA'A NEMA:


1. ganyen Zogale 🌿

2. Yayan Zogale 🍂

3. Citta 🍁

4. Kaninfari 🍀

5. Masoro🌾

6. Kimba.🌴


Kowanne ana son a samu busashshe,sai a hade a dake su suyi kaushi,za'a rika diban karamin chokali a zufa a shayi mara madara, tsawon minti 15 sannan a sha,safe da yamma....


Wannan fa'ida kuma tana maganin sanyin mara ciwon mara mataccen maniyy da amosanin mara.


Allah yasa mu dace



LIME AND SHARE.

Post a Comment

0 Comments