Duk wanda yake kawowa sau 1 sai gaban sa ya kwanta ya shafa wannan.


Duk wanda yake kawowa sau 1 sai gaban sa ya kwanta ya shafa wannan.
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

 MAGANIN YIN JIMA'I ZANGO NA BIYU.


Premature ejaculation (rashin iya jin jima'i yadda aka so)ko muce saurin kawowa ko rashin dadewa wajen jima'i.

Wannan matsala ce wacce ta zama ruwan dare,wasu suna samun ta Sanadiyyar wata cuta,wasu kuma matsalolin rayuwa ko na zamantakewa,wasu kuma fargaba da firgici.

🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅
Wasu kuma daukar lokaci ba tare da yin jima'i ba yana jawo musu wannan matsala, misali wanda ya rabu da matar sa na lokaci mai yawa sannan yayi wani auren shima zai iya samun kansa a wannan yanayi.



Ku sani.


Indai saurin kawowar ka yana da nasaba da matsalolin rayuwa ko na kwakwalwa kayi kokari ka magance su da kanka.



Amma idan wata lalura ce dakai ka samu wannan mayuka ka hada ka jarabba,domin ka zama jarababbe.



ABINDA ZA'A NEMA:


1. Man Na'a Na'a.🌿

2. Man Albasa.🧅



Su kadai zaka nema man Na'a rabin kwalba(15ml) man Albasa kwalba daya(30ml)a hade waje daya,zaa shafa a gaba idan ya rage minti 15 a shiga bargo sai a wanke da ruwa.



Insha Allah aduk lokacin da kayi wannan ko😛ka jarraba zaka bada labari.

🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅
Allah yasa mu dace.

SHARE 🧅

Post a Comment

0 Comments