🌿 Idan kana son jin dadin jima'i,karka rika yawaita shan maganin karin maza, Musamman na kwayoyi.
🌿 Karka rika koyi d amasu video na jima'i (blue film) wàjen cewa sai kayi yadda suke yi.
🌿 Karka rika kusantar matarka lokacin da bata son jima'i,kuma ta nuna maka haka.
🌿 Ka rika tambayar iyakinka wiraren da tafi jin dadi idan ana wasannin sunna.
🌿 Ka rika yawaita shan kayan marmari,kamar su ayaba lemo da kankana .
🌿 Ka rika motsa jiki koya yake,sannan ka rika kokarin samun hutu da bacci sosai.
🌿 Kar kayi Jima'i lokacin da baka da cikakkiyar shaawa,domin baza ga samu gamsuwa ba.
🌿 Idan dayan ku yana da wata cuta,bangren lafiya ayi kokari a magance wannan matsala kafin a cigaba da jima'i.
🌿 Karka kusanci iyalin ka lokacin da take al'ada ko ciwon mara.
🌿 Ka Rika kyautata muamalar ka tsakanin ka da iyalin ka,sannan kayi kokarin kamata adalci.
Allah yasa mu dace.
SHARE 🔔
0 Comments