Maganin matsalolin istim'nai da saurin kawowa.


Maganin matsalolin istim'nai da saurin kawowa.

SHARE 🔔

Wanda ya fadawa istim'nai na tsawon lokaci har ya haifar masa da matsaloli iri iri Musamman bangaren shaanin mazakuta,ta zama babu karfi baya dadewa ko kuma ta kankance ga magani wanda zai hada.

Kuma wannan magani yana maganin basir wanda yake kumbura ciki ko dubura yana karawa Namiji shaawa da kuzari.

Za'a nemi:

1. Garin yayan baure chokali 4
2. Habburrashad chokali 2
3. Tafarnuwa chokali 1

Dukkan su zaa hade su waje daya,zaa rika zuba karamin chokali teaspoon a cikin nono ko madara ta ruwa ana sha sau 2 a rana safe da dare.

Za'a sha na tsawon sati 3 zuwa wata daya,domin samun waraka mai dorewa.

Allah yasa mu dace

Post a Comment

0 Comments