MAGANIN CIWON SIKILA(sicle cell)


MAGANIN CIWON SIKILA(sicle cell)

DAN GIRMAN ALLAH DA MANZONSA KA DAURE KAYI FORWARDING/SHARE GA YAN UWA 

Dr-Abdulmalik Kaduna


Ciwon sikila ciwo ne da kowa yasani baya bukatar dogon Turanci nayi Shawarar bayarda wannan taimako ganin yanda mutane da daman gaske ke fama da cutan Wallahi bantaba samun Cutan da ya tayarman da hankali ba har na Fara zubar da hawayeh sai wannan cuta na sikila sboda bantaba tunanin haka yakeba sai bayan na kalli wani video da bbchausa suka saka akan masu fama da matsalan.

In sha Allahu kukanku yazo karshe daga yau domin wasu na gamuwa da tsangwama, rashin aure etc.

Idan kina/kana fama da matsalan sikila ga hanyoyin da zaka samu waraka in sha Allah.

**FIRST*

Asamu ganyen zogale (Moringa) da kuma ganyen ogun (wani ciyawa ne yana fita yankin yarbawa but is popular). A hadasu wuri daya but Ogun din yafi yawa sai ayi blending nasu. Kasamu kofi maikyau, atace, azuba,
sannan asamu Blackseed Wato garinn habbatus-sauda chokali 2 ayi boiling nashi da ruwa 1cup idan ya tafasa a sauke abari ya huce kadan sai a hadashi da wancan maganin da akayi blending wuri 1 asamu zuma a hadasu sai a rinka shan maganin chokali 3 safe 3 Rana 3 yamma. Asaka a cikin fridge ayi taking next day ammah kar ya wuce kwanan 1 sai a chanza wani sabo. Ayi hakan a lokaci kadan zaa warke Bi'izinillah

Pls and pls even if u don't have this prob ur share is very important to help others!!!

Dr-Abdulmalik Kaduna

Post a Comment

0 Comments