Amfanin abarba 13 a jikin dan adam:
🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍
Musamman ma kare jiki daga kamuwa da ciwon zuciya.
SHARE 🍍
Abarba na daya daga cikin yayan itatuwa masu amfani a jikin dan adam.
Abarba na da matukar amfani a jikin dan adam saboda tana dauke da muhimman abubuwa;
fibres, menirals, vitamins, Nutrient da kuma Anti Oxidant.
Wadannan sinadarai dai dake a cikin abarbar na da matukar amfani ga rayuwar dan adam, sannan takan kare jiki daga cututtuka.
kadan daga amfanin Abarba:
🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍
1.🍍 Tana dauke da sinadarin magnees da calcium wanda ke kara karfin kashi
2.🍍 Tana dauke da anti oxidant wanda ke kara ma jiki lafiya da kare jiki daga saurin tsufa.
3.🍍 Tana maganin mura da sanyin kirji.
5.🍍 Tana kara ma garkuwar jiki lafiya da kare shi daga cututtuka.
6.🍍 Tana maganin kamuwa da ciwon zuciya ta hanyar rage cholesterol a jiki.
7.🍍 Tana kara lafiyar dasashi da kare hakora.
8.🍍 Tana saukaka yawan laulayin ciki, da yawan amai da yawan tashin zuciya.
10.🍍 Tana maganin tsutsar ciki.
11.🍍 Tana kara ma idanu lafiya
12.🍍 Tana kara lafiyar ciki da saukaka bahaya
13.🍍 Tana maganin kumburi da maganin ciwon ga babuwa da fatan zamu rinka shan abarba akai akai.
🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍍
0 Comments