MAGANIN KARFIN MAZA :
SHARE 🔔
Ga Namijin da baya jimawa yake kawowa yayin jima'i da uwar gida ko yake yi sau 1 ba kari ya ji kamar an bubbuge shi ko gaban nasa baya mikewa yadda ya kamata har ya sadu da uwar gida to ya yi qoqarin hada wannan shahararren magani.
Ma'aurata ku Sani wannan babbar fa'ida ce wacce bai kamata ayi wasa da ita ba , Abubuwane wayanda ba sa da wuyar hadawa.
ABINDA ZA'A NEMA:
1. Kantu(ridi) Soyayye chokali 1 karami
2. Dabino guda 3
3. Gyada mai gishiri guda 20
Idan ka samu wayanan to
sai ka hade ka cinye su duka kasha ruwa,amma ana ci ne da daddare kamar awa kafin jimai.
Ko Kamin fara wasa da uwar gida.
Duk wanda ya hada wannan zaya sha mamaki kwarai yadda zaka samu shaawa karfi da kuma jimawa wajen jima'i.
Yana da kyau ma'aurata su yi hankali da amfani da wasu magunguna na banza da ake sayarwa akan hanya da wayansu shaguna.
Allah ya sa mu dace.
Sai mun hadu a gaba.....
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
0 Comments