DA KAMAR WUYA KI RASA UMARGIDA & AMARYA:
☏+2348037538596
✾ DA KAMAR WUYA……✾
☏+2348037538596
✤ gyaran gashi.
✤ ruwan nono.
✤ maganin ciwon nono.
✤ samun ni’ima.
✤ gyaran jiki.
✤ ciwon Mara.
✤ hips ga Mata
✤ sabulun wanka Mata
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
*✿ SHAWARA GA AMARYA GOBE A GIDAN MIJINTA ✿*
*SIRRIN MALLAKAR MIJI*
*✆ WhatsApp*
*☏+2348037538596
AMARYA KI SANI; kamar yadda mutane suke Kai mamaci cikin kabari su tafi su barshi cikin kabarinsa haka iyaye suke Mai amarya su tafi su barta cikin dakin aurenta.
Amarya ki natsu, gabanki ya daina faduwa saboda mijinki ba Mai cutarwa bane, farin ciki yazo miki dashi, Wanda yake maida budurwa ta koma uwa bayan lokacin kadan.
➽ KADA KI FIRGITA DA YANA DA MATA KI ZAMA…
◦WAYAYYAR MACE GIDAN MIJINKI ◦
wayayyun Mata kanana ko manya, kishi dasu yana da wahala. Idan mace ita ba wayya bace ko in ce idan bata dage ba, domin kwace Mata miji ba wuya zai yi ba, saboda wayayyar mace ba ta jij kunya ko girman kan yiwa mijinta duk Abu na farantawa saboda haka amarya ki zama wayayyar mace.
IDAN AKA SAMU WAYAYYAR YARINYA TUNI ZATA DANNE MANYA MATA A GURIN MIJI.
haka ma babbar mace wayayya kishi da ita yana da wahala, Domin tana gyara jikinta tana kuma tattalin mijinta, abinda zai sawa abokiyar zamanta tunanin wai me wance takewa oga ne yake irin sannan rawar jikin ?
Ko wata kasar zashi da ita yake tafiya, don Allah kema zama wayayya a gurin mijinki.
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
KALAMAN SOYAYYA NA MALLAKE MIJI CIKIN SAUKI.
①
ANGONA, ZAMU JE KA KWANTA NA SHIRYA.
makwancina da Kai, babu abinda nake jira sai dai ka rike min hannayena mu tafi mu kwanta, kwanciya irin jaruman maza da matayensu….. I love you…..wane.
②
ℳijina barka da shigowa, da fatan ka shigo lafiya.
▣ KE DA ℳIJINKI AMARYA ▣
➽ ki girmama shi.
➽ ki bashi muhimmanci.
➽ ki San damuwarsa da farin cikinsa.
➽ ki sa shi dariya da nishadi.
➽ ki yawaita maimaita masa Kalmar nan ta I LOVE YOU.
➽ ki dinga yawan rumgume shi.
➽ ki dinga kokarin kasancewa tare da shi matukar yana Gida.
➽ ki dinga aika masa da kalaman sirrinku na ma’aurata ta hanyar sakon waya.
➽ ki tambaye shi gamsuwar sa bayan kun kamala saduwa.
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
DA ℳE ZAN GYARA
_✆ whatsApp_
*☏+2348037538596
*▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒*
*_MATATA BATA DA NI’IMA, INA SHAN WAHALA DUK SANDA ZAN SADU DA ITA BAYAN BA BUDURWA BACE_*
babbar magana ance da makasau bawa, domin dai duk matar dake da wannan matsakar lallai auranta yana cikin lilo domin ni’imar mace itace ke baiwa maigida nishadin kusantarta amma in dai jiki baki da ni’ima to kuwa idan ya dosoki da bukata ki tabbatar matsuwa ce, irin haka ne ke sanyawa kina ji kina
gani namiji ya dinga miki satar kwana, mai tsananin kaunar ki ne zai furta miki wanda yaga kuwa ba zai iya ba yayi ta kyara da hantararki karshe ma ki ga ya sake ki babu laifin tsaye babu na zaune.
*_YA KAMATA MA’AURATA INDA KUNA DA MATSALA SAI KU NEMA SHAWARA GA MASANA RASHIN NI’IMA_*
*_shike sanya mace duk sanda mijinta zai kusance ta sai ya sha wahala kafin mazakutarsa ta shiga farjinta ba wai matsuwa ba ce, a’a akwai masu irin wannan halittar ta matsuwar amman kuma ai da ni’ima ba a shan wahala duk sanda za’a kusance su, don haka yar’uwa da kin jiki kandas sai ki sani da akwai damuwa ga maigida._*
Amman akwai wacce zaki ji tana cewa, ai ni idan ina tafiya ma ruwa har bi na
yake yi, to ki tambaye ta wane irin ne ruwan, don wasu fa ruwan karancin
wasu sindarai ne a jikinsu wanda fa ruwan karancin wasu sinadarai ne a jikinsu wanda bature ke kira da minerals kamar vitamin C , vitamin E , zine arginene, fotic acid, vitamin B1, 2 , 3 and B3 da dai sauransu ne, wasu kuma ruwa mai wari na ciwon sanyi gonorrhea- sai ace wai ni’ima akwai cikakken bayaninsu a shafin mata don haka ga macen dake da wannan matsalar ga abubuwan da zata dinga yi domin samun wadatuwar ni’ima a jikinta kamar haka.
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
✆ WhatsApp
+2348037538596
✤ DOMIN SAMUN GIRMAN MAAZNAI ( HIPS) DA GIRMAN NONUWA: ✤
macen da take son duwawu kanta suyi manya-manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, sai ta samu kayan Zaki na gona suna da matukar amfanin a jikin mace, ki daure ki dinga yawan shan su, ga mahadan:
✥ madara
✥ sukari
✥ lemo
✥ ayaba
✥ gwanda
✥ kankana
✥ abarba
✦YADDA ZAKI HADA✦
yar’uwa ki sami kankana ki yankata sai ki sami bulanda mai kyau ki murjeta kamar an markada, itama abarbar kiyi mata haka, ki cire bakin idonta, gwandar ki markade ayar kuma ki dameta kamar fura, lemon kuma kiyi masa sala-sala, sannan a sa a bulanda matse shi, bayan kin gama matse su, sai ki tace su ki saka sukari, da madara, sai ki dama, sai ki sa a firji ko ki daure a Leda ki sami kankara ki Dora a Kai idan Yayi sanyi sai ko sha wannan hadin shi ake cewa ( TATACCIYAR NI’IMA)
*❀❀❀••• DABARUN GYARAN JIKI •••❀❀❀*
*Islamic medicine center*
✆ *Wɧat ﻯ App*
*_☏+2348037538596
*_GYARAN JIKINMU TA KO INA YADDA ZAKI DINGA KYALLI, SANTSI, KAMSHI, MAGANIN KURAJE {DA SABULU}_*
✿✿ *GYARAN FATA DA JIKI HADIN SABILU* ✿✿
dole maigida ko saurayi yai tabinki zai-zai to yaga kin yi kyau.
ke dai yi wanka da
*SABULUN BITA ZAI-ZAI*
➜ dudu osun
➜ dettol
➜ sabulun Ghana
➜ garin zogale
➜ farar albasa
sai Ku hade su guri daya Ku kirba su a turmi ki mulmula Ku rinka wanke fuska zaku ga yadda fuskarku zata yi kyau.
*BITA ZAI-ZAI*
sunan hadin kenan idan dai kana yin wannan hadin zaki sha mamaki za kibani labarin amfani hadin tabbas idan amarya tayi wannan hadin zata kidima ango har yakasa gane ta sai yayi da gaske ke dai yi mugani domin gyaran jiki.
⇚ ayaba
⇚ lemon tsami
⇚ tataciyar madara
⇚ kwai uku
zaku sami ayaba mai kyau Ku bare Ku matse da hannun ko Ku markada yi laushi sai Ku zuba tataciyar madara Ku fasa kwai kamar uku amma farin zaku zuba sai Ku matse lemon tsami Ku gauraya shi Ku shafa a jikin Ku ya sami kamar tsayin ¹ daya sai kuyi wanka da ruwan zafi, idan har kuka lazimci yin haka ba magana.
*SABULUN GYARA FATA*
idan har kina San gyaran fata kina iya wannan hadin domin gyaran jiki, fatar ki zata yi kyau sossai.
✜ sabulun sel
✜ sabulun salo
✜ lalle
✜ zuma
✜ garin darbejiya
✜ sabulun premier
✜ kurkum
✜ sabulun zaitun
✜ dudu osun.
✜ dettol
Zaki daka sabulun duka ki zuba a mazu Bi ki zuba lalle da majigi a Kai da zuma da kur-kur ki juya shi sossai garin darbejiya kuma ganyen Zaki samun ki shanya ki daka ki tankade ki hada akan sabulun ki saka ruwa kadan ki juya yadda zai hade jikinsa Zaki ga yadda fatarki zata canja sirrin kyau.
*SA MAIGIDA BITA ZAI-ZAI*
idan kina yin haka dole maigida yaga kinyi kyau fiye da ko yaushe jikinki da fatar fuskar ki zata yi haske.
◦•lalle
◦•kwanduwar kwai ³
◦•manja cokali ³
◦•kur-kur
sai Ku kwaba su guri daya Ku shafe jikinku zuwa awa guda, sai Ku yi wanka da ruwa zalla in dai kyan fata ne sai dai agani a jikinku, kowa zaiyi sha’awar ki.
*SABULUN KURAJE*
• asef soap
• pharmaderlm soap
• kanwa
• jar dilka
• Zuma
• lemon tsami
Ki goga sabulun kowanne guda uku, sannan ki zuba kanwarki dakakkiya cikin karamin cokali, kinkwaba dilka da ruwan zafi cikin cokali cin abinci daya ki zuba a ciki, ki matse lemon tsami daya a Kai kisa Zuma cokali biyar ki hada ki kwaba sosai, ki lailaya sai ki dinga shafawa a fuskarki kamar ya rage minti biyar kafin ki shiga wanka, Indan kin shiga wanka sai ki kuma wanke fuskarki da sabulun kamar uku ko Dama da haka.
*SABULUN FIDDA TABO*
ko Zuma Zaki Iya shafawa idan Zaki kwanta bacci sai da safe ki wanke da ruwan dumi.
⇛ misscoroline soap
⇛shary soap
⇛aloevera soap
⇛garin alkama
⇛zuma
⇛kanwa kadan
⇛ lemon tsami Bari 1/1
Sai ki goga su ki hada ki zuba Zuma a ciki da lemon tsami da kanwarki ki kwaba, ki dinga shafawa fuskarki minti biyar kafin ki shiga wanka, idan kuma zakiyi wanka dashi Zaki dinga wanke fuskarki.
*SABULUN WANKA NA BAKAR MACE*✰
◈ sabulun salo ko
◈ sabulun Ghana
◈ magiji.
◈ Zuma
◈ lemun tsami.
◈ zaitun
a hada sabulun Ghana da magiji a dake a zuba Zuma a matsa lemun tsami kadan a saka man zaitun cokali daya a bada a kwaba, bakar mace da bata son tayi fari sai ta dinga wanka da shi, zai sa tayi kyau.
*GYARAN FUSKA AMA NA SABULUN*
•☛ sabulun salo.
•☛ sabulun Zuma.
•☛ Zuma.
•☛ aloevera.
•☛ man zaitun
•☛ kwakwa
a Samu sabulun salo ko sabulun Ghana kamar girma sabulun giv guda biyu, a Samu sabulun Zuma guda daya idan ba’a sameshi ba asa aloevera soap, a daka sabulun ko a goge asa ruwan ganyen aloevera cokali uku, Zuma cokali uku,an zaitun cokali daya, man kwakwa cokali daya, a hada a kwaba, a dinga shafawa a fuska, bayan minti goma ko sha biyar sai a wanke fuskar yana saka kyan fuskar tayi shaining tayi kyau
*▽••──▽••──▽••──▽••──▽••*
Share this:
TwitterFacebook
0 Comments