MAGANIN KARIN GIRMAN GABA.
A yau ma yan uwa ga wata sabuwar faida ga masu bukatar kara girma tsawo ko kaurin Azzakari.
Kuma wanna fa'ida tana karawa Azzakari karfi yayin daya mike,zai mike ya tsaya da karfin sa(Hard erection).
ZAA NEMI.
1. Man Kwakwa.
2. Man Hulba.
Zaa hade su waje daya sai a shafa a gaba da safe idan anyi wanka zaa barshi basai an wanke ba,haka zaa shafa da dare lokacin kwanciya sau 2 kenan a rana tsawon mako 3.
Insha Allah za'a samu karin girma da tsawo tare da kauri.
Allah yasa mu dace.
Domin shiga group namu
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2OJXVQKUUPOKO1
0 Comments