Yadda Za’a Magance Ƙarancin Ruwan Mani Namiji Ko Mace.



Yadda Za’a Magance Ƙarancin Ruwan Mani Namiji Ko Mace.


 
Kamar Yadda wasu ke kokawa akan rashin samun ishashen ruwan Maniyyi a tattare dasu wanda wanannan matsalar tana addabar mutane mata da kuma maza.


 
Don haka muka binciko muku hanya mafi sauƙi wacce zaku magance wannan matsala Namiji ko Mace.



Da farko zaku Anemi Ayaba mai kyau kamar shida ko yadda ta samu sai Madara ta Ruwa, da kuma Zuma mai kyau.


 
Zaku yan yanka ayabar ko kuma ku markaɗa ta da blender sai ku zuba a kofi sai ku kawo madarar ruwanku ku zuba a kai sai asaka zuma a ciki.

Ku juyashi sosai ya haɗe jikinsa sai ku dinga sha safe da dare ƙaramin kofi Insha Allahu zaku bada labari, haka kuma ba iya ruwan Mani yake ƙarawa ba zai sa ku daɗe kuna saduwa a tsakanin ku.


Post a Comment

0 Comments