RAGON NAMIJI, SHINE WANDA BAYA IYA JIMA'I SAU UKU DARE ƊAYA, KAZO GA TALLAFI KYAUTA, AMMA IZININ YINSA SHINE SE KAYI SHARING:


RAGON NAMIJI, SHINE WANDA BAYA IYA JIMA'I SAU UKU DARE ƊAYA, KAZO GA TALLAFI KYAUTA, AMMA IZININ YINSA SHINE SE KAYI SHARING:

Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

SHARE 🔔 


YADDA ZAKU HAƊA MAGANIN SHINE:-

1-Cocumber
2-Dabino
3-Ɓaure
4-Gwanda
5-Abarba
6-Jinsine (Ɗanyar citta)
7-Ayaba

waɗannan sune itatuwa dake kan gaba wajen temakon namiji, kana sune abinci mafi muhimmanci awajen namiji, kamar karin tsawo da kauri, ko kuma karfi, anayin tsuminsu ana sha, Yanda akeyi shine:- za'a yanyankasu duka sai abare dabino acire kwallonsa da danyar citta asaka aciki amarkada atace asaka zuma asamu firji asaka kullum anasha.

Masu Godiya se munji ku amma ku Godewa Allah da kuma Matayenku bayan buƙata tabiya, amma inkasan kana da matsalar sanyi ka fara maganceta kafin kayi wannan Haɗin.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Post a Comment

0 Comments