MAGUNGUNA INFECTION KALA BIYU :
🍀🍀🌿🍀🌿🍀🌿🍀🌿🍀🍀🍀🌿🍀🌿🍀🍀🌿🍀🍀🌿🍀
SADAKAR MAGANIN SHINE ( TURO KATI DARI BIYU ₦200 ):
+2348037538596 or +2348066627317
Idan baka dashi ( SHARE ) 📲
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
MAZA DA MATA ZASU SHA ( YARA DA MANYA ZASU SHA ):
BABBAN MUTUM KOFI DAYA NA SHAYI:
MACE KOFI DAYA ZATA SHA:
YARA SHEKARA 6 ZUWA 8 RABIN KOFI ( DAGA 12 ZUWA 18 KOFI DAYA ):
🍀 YAN MAKARANTA KO MASU AIKI ZASU IYA SHA TSAWON KWANA BIYU ( SATI DA LAHADI ) SATURDAY and SUNDAY:
☕ YANA SAKA YAWAN FITSARI SOSAI KAMAR MAN GYADA:
KAYAN HADIN SHINE:
🌿 GARIN HULBA ( FENUGREEK SEEDS ): COKALI 6.
🌿 KANKANA ( WATERMELON ) KWALLO DAYA:
🌿 TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
🌿 CITTA MAI YATSU 4.
🌿 TSAMIYA ( SABUWA ) 4.
YADDA ZA"A HADA MAGANIN:
za'a yanka kankana kwalo duka ( kada a cire bawon ) sai a zuba cikin ruwa ( LITA 4 ).
Sai a zuba tafarnuwa DA citta DA tsamiyar cikin ruwan za'a Dora a wuta sai ya Kai 30 minutes.
Sai a sauke ya huce za'a sha ( SAFE DA YAMMA ):
KAYAN HADIN NA BIYU:
🍀 GANYEN AYABA KO GANYEN MANGWARO ( DUK WANDA AKA SAMU ZAIYI ( AMMA KADA A HADA SU GABA DAYA ):
🍀 TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
🍀 TSAMIYA GUDA 5.
SAI a dafa ya Kai 30 minutes idan ya huce sai a sha Kofi daya ( SAFE DA YAMMA ):
SAI BAYAN 1 hour sanna za'a ci abinci. 🍵.
🍀 WANDA YAKE KAIKAYIN GABA KUMA ( MACE KO NAMIJI ):
🍃 GARIN HULBA COKALI 5.
🍃 GISHIRIN MIYA COKALI 3.
SAI A DAFA ANA ZAMA TSAWON 5 MINUTES.
KAIKAYIN GABA KASHI NA BIYU:
✅ GANYEN AYABA:
✅ GASHIRI MIYA COKALI 3.
SAI A DAFA ANA ZAMA CIKI TSAWON 5 MINUTES:
WANNAN HADIN NA GANYEN AYABA YANA MAGANIN :
👇👇👇👇👇👇👇
🌿 KAIKAYIN GABA 🌿 KURAJEN GABA 🌿 KANKANACEWAR GABA ( SANYI ):
SADAKAR MAGANIN ₦200
+2348037538596 OR M+2348066627317
SADAKA GA WANDA BAYA DASHI SHARE 📲
tura ZUWA sauran group
0 Comments