CUTUTTUKAN DA ISTIMNA'I KE HAIFARWA:

CUTUTTUKAN DA ISTIMNA'I KE HAIFARWA:


1.Yana haifar da mazanancin ciwan ciki ga maza da mata. 🍀

2.Yana kashe maraina.

3. Yana shafar lafiyar jijiyoyin da suke da alaqa da fitar maniyyi.

4. Yana sa jin zafin fitar fitsari.

5. Yana rage qarfin namiji da mace wajan kwanciya.

6.Yana sa kankancewar gaba.

7.Yana sa saurin fitar maniyyi.

8. Yana sa tsinkewar maniyyi.

9. Yana haddasa ciwon daji.

10. Yana jawo aljanu.

11. Yana kawo ciwon qashin gadan baya.

12. Yana hana haihuwa.

13. Yana kawo qurajen gaba masu wuyar magani.

14. Yana rage kaifin kwakwalwa.

15. Yana rage kaifin gani.

16, Yana sa karkarwar jiki.

17. Yana sa rashin nutsuwa da kuncin zuciya.

18. Yana kawo k'aramar hauka da bukatar kadaici.

19. Yana sa yawan mantuwa.

20. Yana bude farjin mace.

Dama wasu wadanda banda lokacin kawosu.

Lallai duk abunda aka ce maka har an sami mas'ala a tsakanin malamai akace an haramta ko kake kokwanto mafi alkhairi shine ka barshi. Dukkan abunda zaka ga addini ya haneka to tabbas akwai matsalar da zai iya kawo ma ta bangarorin rayuwa da yawa. 

1. kankana.
2. Kanunfari.
3. Citta danya.
4. Ganyen ayaba.

a tafasa adinga sha kamar yanda akeshan
shayi 2


1.saiwar sabara.

a daka su sai ayi salala dashi da garin dawa a dinga sha.

Sannan a dinga yawaita yin tsarki da
Gayen ayaba DA gishirin miya DA hulba sau 3 a Rana.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Post a Comment

0 Comments