MAGANIN KAIKAYIN JIKI KO MARA' NAMIJI KO MACE"


"MAGANIN KAIKAYIN JIKI KO MARA' NAMIJI KO MACE"

"Nasiha Ga Mai Hada Magani Kasani Cewar Shi Magani Sababi ne Hakikanin Waraka Tana Ga Allah' Kayi Ta Wakkali Ka Jarraba"

"Wannan Maganin Zai Bayini ne Game Da Masu Mas'alar Kaikayin Jiki' da Kuma Kai Kayin Mara" idan Mutum Yana son Ya Hada Wannan Maganin to Ga Abinda zai Tana da"

"GA MAHADIN MAGANIN SUNE KAMAR HAKA"

1' A Samu Ruwa Kofin Shayi Uku
2' A Samu Citta Danya ko Bu Shash-shiya
3' A Samu Garin Kanun Fari Cikin Karamin Cokali Ma'ana Cikin Karamin (Koshiya)'
4' A Samu Tafarnuwa Curi Daya ma'ana (Kwallo daya) a daka 
"5' A Samu Garin Kurkur Cokali daya ma'ana (Koshiya Dya)

"GA YANDA ZA'A HADA MAGANIN"

"Shi Wannan Ruwan Kofi Uku za'a saka shi a Wuta Sai A Samu Citta Kamar Guda Biyar da Tafarnuwar Kwallo daya' Citta da tafarnuwar Adaka su' Sai asanya Garin kanun Fari da Garin Kurkur din a Hadasu duka A Tafa su' idan Sun Tafasa Sai A Tace su' Sai A Raba Ruwan Gida Uku' Asha Daya da Safe Bayan Anci Abinci Sannan Asha daya da Rana Sannan Asha Daya da Yamma' 

"DOKA KADA KASHA HAR SAI KACI ABINCI' KOWA ZAI IYA SHA' BANDA YARON DA BAI KAI SHEKARA UKU BA"

"AMFANIN WANNAN HADININ MAGANIN SUNE KAMAR HAKA" ANASON KA SAMU KAMAR WATA BIYU KANA YI INSHA ALLAH"

1' Maganin Sanyi Mai saTattare Batar jiki tayi baki
2' Maganin Sanyi Mai Sa Kaikayin Matse Matsi
3' Maganin Sanyi Mai sa yawan Fitsari'
4' Maganin Sanyi Mai Sa Tsats-tsagewar Matse Matsi"
5' Maganin Sanyi Mai sa Kaikayin Ido'

"Rubutawa;- Journalist Hungu
"Tareda;- Taimakon Dr Shu'aibu Ibrahim Islamic Center

Post a Comment

0 Comments