GIRMAN AZZAKARI GA NAMIJI:
MAZA: yana DA kyau mu fahimci cewa yadda Allah ya hallice mu daban-daban.
Haka Allah ya hallice azzakari daban-daban ba yadda zamu zama daya.
Akwai Wanda tun farko tana DA girma amma matsalar sanyi ( infection ko istimna'i ya maida ita karamin).
Akwai wanda kuma haka Allah yayi sa duk maganin DA zai nema ba yadda zaiyi haka yake.
Saboda haka girman azzakari ba shine gamsar DA mace ba.
Sai ka duba ka ga menene yake gamsar DA matar ka shine zaka fi maida hankali kansa.
Sannan mu yawaita amfani da kayan itatuwa kamar-:
❑ KANKANA.
❑ AYABA.
❑ CUCUMBER.
❑ KARAS.
❑ RAKE.
❑ KWAKWA.
❑ CITTA.
KALA MAN DA ZAMU DINGA SHA
★ MAN ZAITUN.
★ MAN HABBA.
★ MAN KWAKWA.
★ MAN TAFARNUWA.
★ MAN CITTA
DUK SUNA TAIMAKAWA LOKACIN JIMA'I :
MU RAGE CIN ABINCI IDAN ZAMU KWANTA:
KA DINGA SHAN HADIN
KANKANA DA ZUMA
HADIN CUCUMBER DA ZUMA:
Bincike ya nuna ire-iren azzakari su kai akalla iri takwas zuwa tara, amma hankalin masu binciken yafi karkata akan wasu ire-iren azzakari biyu ne kawai kamar haka, (Shower) shi wannan kalar azzakarin girmansa wato tsayi da kaurin duk kusan daya ne a lokacin fa take a kwance da kuma lokacin da ta mike, ita kuma wannanan kalar (Grower) a lokacin da take a kwance tsayinta na iya kaiwa misalin (4 inch) ko fiye da haka, amma fa idan ya mike tana iya kawai misalin (7.5 inch).
Kamar yadda mutane da yawa suke raina girma azzakarinsu, to abun da ya kamata namiji ya Sani shine, binciken masu bincike ya gano cewar akwai ainahin hakikanin madaidaicin azzakari tun daga lokacin da azzakarin yake kwance da kuma lokacin da ya mike, binciken ya nuna tsawon matsakaicin azzakarin a lokacin da yake a kwance yana kamawa ne daga (3.5 inch) a yayin da azzakarin ya mike kuma yana kara tsawon zuwa (5.1inch) haka ma kuma kaurin yana karuwa fiye da lokacin da take a kwance, don haka Wanda aka tabbatar da kankantar azzakarinsa shine wanda azzakarin yake da tsawon (1.6 nch) idan yana kwance idan kuma ya mike baya wuce tsayin (3 inch) to wannan shine namijin da ya kasance cikin masu karamin azzakari.
0 Comments