KARFIN MAZAKUTA ( AZZAKARI GA MA'AURATA ):


KARFIN MAZAKUTA ( AZZAKARI GA MA'AURATA ):

☏+2348037538596
ISLAMIC MEDICINE CENTER

mai fama da rashin karfin mazakuta ko rashin gamsuwa a lokacin saduwa da iya.

GA MATA KAN DA ZAIBI DOMIN SAMUN WARAKA:

□ mai wannan matsalar yaringa yawan mosta jiki.

□ ya rage yawan amfani da kayan zaki da maiko.

□ ya ringa yawan amfani da kayan lambu da ganyen da kayan marmari masu kara kuzari.

• kankana
• ayaba
• gwada
• zuma
• habbatusauda
• na'a na'a

 sanna ka ringa gabatar da wasanni kafin jima'i da iyali don rashin yin wasan yana kawo karancin sha'awa da kuma rashin gamsuwa misali kiss, shafa nono, da dai sauran su.

                   CIWON NONO:

a na cin dabino guda 7 asha man tafarnuwa karamin cokali sau 1 a rana kwana uku.

                  CIWON NONO 2

wacce ke fama da ciwon nono to ta samu za'atir ta daka shi a shafe nono da shi, daga yamma zuwa safiya sannan a wanke, a shafe shi da man zaitun da safe.

         MAGANIN SA GIRMAN NONO:

macen da bata da girman nono, kuma take so nononta ya ciko, amma ba gingimeme ba, irin na masu shayarwa ba, to sai tayi amfani da wadannan mahadan.

✧ hulba.
✧ zuma.
✧ lemon tsami.

da farko ta samu zuma kamar rabin kofi sai ta zuba hulnba karamin cokali, sannan sai ta zuba ruwan lemon tsami cikin karamin cokali daya, sai ta rinka sha a kowace rana sau biyu, tare da samun man hulba tana shafawa a kirjinta.

HANYA TA BIYU zaki iya samun wadannan mahadan kamar haka:

• gero
• alkama
• farar shinkafa
• madara -peak-
• dabino

da farko sai a samu dabino mai kyau sai a cire kwallon sai a hada shi tare da sauran mahadan sai ki bayar a niko miki idan an niko sai ki tankade sai ki samu madara peak sai ki dama ki rinka sha.

To in dai kina yin haka akai-akai zaki ga yadda nononki zai ciko ya mike kamar an busa balo sannan fatarki tayi laushi.

DAUREWAR CIKI KO MARA BAYAN HAIHUWA.

a samu ruwa mai zafi kofi "1 a zuba man tafarnuwa karamin cokali a sha sau 2 kwana 3.

Post a Comment

0 Comments