AMFANIN GANYEN DOGON YARO🌿 KO BISHIYAR TURARE ( EUCALYPTUS) WASU KUMA NA KIRANSA DA ZAIT KO MALLI DA LARABCI KUMA ANA KIRANSA DA KENA/KAFUR ( كينا/الكافور ) TURARE🌿:
Binciken manyan likitoci masana na duniya ya nuna yana magance cutuka aqalla 30 masu hadari da barazana ga rayuwan dan-adam.
(1)limoniya (pneumonia/الإلتهاب الرئوي )
(2)sanyin qashi(Rheumatism/الروماتيزم)
(3)kuturtan qashi(tuberculosis of born(سل العظام والمفاصل )
(4)Yana kashe duk wasu kwayoyi cuta na bacteria( بكتيريا)
(5)zazabin maleriya(malaria/الحمى)da zafin jiki
Yadda ake amfani dashi za'a sami ganyen turaren🌿 adaka ko blending dinshi sai azuba acikin Kofi " rabin kofi (half cup) sai a sha ayi haka sati daya' for good one week kana iya kuma hadashi da na'ana ko doddoya (scent leaf /ko mint leaf) shima rabin kofi (half cup) sai kayi dilute dinshi kasha
Idan kuma kana zargin ruwa akwai qwayoyin cuta sai kazuba kamar digo daya aciki duk zai kashe wannan cutan.
Sanna zaka iya dafawa kana shan Rabin Kofi safe DA yamma.
Kafin cin abinci DA 1 hour.
0 Comments