MAGANIN ISTIMI'NA'I DA KAN KANCEWAR GABAN DA NAMIJI:


"MAGANIN ISTIMI'NA'I DA KAN KANCEWAR GABAN DA NAMIJI"

"Kwanakin Baya Wasu Sun Yawaita Tambaya Game da Hanyar da zasu bi su Magance Ma'alar Istimi'Na' Ma'ana Wasa da Al'aura Har ta Gai da Mutun ya kawo'' 

"To Wannan Abin Yana da Illo li da yawa

' 1' yana Haifar da Bushewar Fatar jiki
'2' Yana Haifar da Mutuwar jijiyoyin Gaban mutum
3' yana hairfar da Kan Kancewar Al'aura''

"To idan Al'aurar Mutum ta kan kance kuma yake neman Magani domin ta dawo dai dai"
To ga Abinda zai hada kamar haka'

"MAHADIN MAGANIN SHINE KAMAR HAKA''

"Man Zaitun Cokali Daya ma'ana Koshiya daya"
"Man Kanun Fari Cokali Biyu''

"Idan Ya Hadasu Ya Gauraya su kullum idan zai Kwanta Bacci Sai ya Saka dan yatsarsa ya don gwali man ya Shafa akan Al'aurar sa ya Samu Kamar Wata Biyu Yana yi' Insha Allah Mas'alarsa Zata biya da yardar Allah"

"Rubutawa'- Journalist Hungu da Tallafin Dr Muhammad Salis Abubakar Herbal Medicine'

Post a Comment

0 Comments