MAGANIN ILLOLIN ISTIMNA'I :





🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌

Istimna'i da a turance ake kira da Masturbation wata hanya ce ta biyawa kai da bukata.Inda wasu ke shafa wani sashe na jikin su har maniyinsu ya fita.

Three Tree Tea magani ne da shafin ciwo da magani ya hada ta amfani da tsirran wasu itatuwa guda uku na musamman da dukansu natural ne dake tsirowa a doron qasa a wasu qasashe na yammacin Africa wadanda zurfin binciken da mukayi na wani lokaci mai tsawo ya bamu tabbacin aikin da suke yi na warkarwa ga dimbin illolin da (istimna'i) ya haifar a jiki.

Zaman wadannan tsirran itatuwa su uku yasa muka za6i sunan ya kasance THREE TREE,a yayinda ake tafasa biyu daga cikinsu a rinka sha kamar shayi hakan yasa muka kira shi da suna THREE TREE TEA.

A kasar India suna amfani da Shilijat da Nf cure da ashwaganda dan warkarda illolin da(istimna'i) ya haifar,a yayinda a wasu kasashen suke amfani da wasu supplement da vitamins.Anan kasashen Hausawa bakowa ke iya zuwa wajen likita kai tsaye ya bayyana damuwarsa musamman ta wannan 6angaren ba watakila saboda jin kunya.ko baya ga haka,mafiyawan likitoci suna fadar ai istimnai baya da illa,ba wata matsala da yake haifarwa a jiki.Sai dai kuma a cikin mutum goma,da kyar ka samu mutum 8 da suka afka da aikata yin istimnai na a kalla shekara biyu ba tareda kaji suna korafin wasu matsalolin sun faru dasu ba.Ashe kenan shi jiki magayi.

A dan haka duk mai fama da a kalla uku daga cikin matsalolin nan da muka lisafo indai a dalilin istimna'i ne to ga magani THREE TREE TEA sai a jarraba.wanda daukacin maganin Natural ne za ayi amfani da shi daidai jimawar matsalar a jiki da kuma canjin tsarin abinci.

1.Rashin karfin mazakuta - inda zaka tarar da kyar alqalaminka ke tashi ko ya tashi ba karfi.

2.Zauqewar shawa - Kabi kana ta zubarda maniyinka tun a lokacin balagarka har ka kai wasu shekaru.Shi fa maniyi da wahala jiki ke samar da shi (complex process) amma ka biyewa dan jin dadin wasu yan dakiku kana ta zubarda manyinki wanda yawansa shi ke samarda karfin sha'awa ga jikin namiji,karamcinsa kuma kan sa ka ji tamkar kai bama namiji bane,gaka nan kawai.za kaje jima'i amma idan kayi zagaye daya to kayi kokari shima ba wata gamsuwa.

3.Saurin inzali -Istimnai na sanya jiyojin mazakuta su yi sanyi har yakai ga matsalar zata raunata ka
ka koma mai rauni,kaje yin jima'i da amarya amma wallahi ka kasa komai wa iyalinka.Ga mata a mafi yawa suna bukatar a dauki lokaci mai tsawo ana tsimasu.Rashin samun haka ba karamar illa bace.Jima'in ya koma tamkar na kaji kenan.Kuma hakken kane ka biyawa matarka da bukata.to ina maganar biyan bukata da wannan matsalar ?

5.Toshewar basira ko kwakwalwa- hazaka da kaifin basira da tinani da natsuwa duka daga kwakwalwa suke a duk sanda wani abu ya shafeta to wadannan zasu iya samun matsala.maniyin namiji dama jin dadin gamsuwar da yake a yayin saduwa ko istimna'i duka signal din daga kwakwalwar shi ne wanda execcessive masturbation na sakata aiwatar da wasu ayukkan da zai sa wasu matsaloli su shiga.sai kaga mutum ya kamu da yawan manta abu,da zaran ya karanta ko an fadi masa abu nan take sai ya manta,ga rashin concentration dama nauyin fahimta.

yawan damuwa da faduwar gaba - zaka tarar mai irin wannan matsalar a kullum cikin damuwa yake,ga sabo na rashin iya dainawa sai ya tuba yace baya karawa amma kuma jim kadan sai ya manta da tubar ya sake aikatawa.Duk matsalar tabi ta dame shi ta hana shi sakewa a cikin jama'a.wani zai ware kansa ko ma'amala da mutane baya so.

Kasala da gajiya- A duk sanda sperm ya fita to ka tina cewa akoi wasu muhimman sinadirrai ciki harda na carbohydrate da calcium masu karfafa kassan jik wanda suna fita kaida kanka zaka san cewa lallai akoi wani abu muhimmi da ya fita a jikinka dan zaka fara jin kamar wanda aka yiwa duka.Hakan kan tafiyarda karfin jikinka.

-Zuqewar mazakuta-kana girma amma alqalaminka na komawa yanda kassan na yara a sabili da wannan matsalar.

ciwon baya (low back pain),da ciwon ga6o6in jiki.

A lokacin fitsari ko bayan gari sai kaga wasu ruwa farare masu kauri suna zuba.A lokacinda suka zubo ba wani jin dadi ko ciwo da zaka ji.
Duka wadannan matsalolin ,istimna'i kan iya haddasasu.

Rashin karfin jiki da rama : wasu matsalar Kansa su yi ta ramewa domin tamkar jima'i ne duka maniyi ne ke fita wanda yakan qararda 6argon jikin mutum da raunata kasan jiki da tsoka.

Tsinkewar ruwan maniyi.Maniyinka zai tsinke ya koma yanda kasan kunun aya ba kauri ko kadan saboda yawan zubarda shi da kake yi,yau da gobe kuma bata bar komai ba.

Karamcin shawa - Shawarka zata ragu ta maida kai gaka saurayi da kai amma kamar baka balaga ba.

Yana rage yawa da ingancin maniyi (quantity and quality sperm count) hakan zai iya hanaka haihuwa.

Me Bukatar Magani aimana magana a Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1 WhatsApp me zamu aiko jihar da ake bukata ta hannun direbobi.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Post a Comment

0 Comments