"Kamar Yanda Muka yi Alkarin Insha Allah zamu Rinka Kawo Muku Maganun Nuka Na Musuluci da kuma na Bincike A duk Ranar Alkhamis' Da Tallafin Wasu daga Cikin Likitocin Musulunci' To insha Allah yau zamu Fara'
"Mai Karatu Ka tsaya ka Karanta Ire Ire iren Wadannan Maganun nuka domin zasu Amfane ka koda kuwa' baka da iyali domin Wata Rana Ana sa Ran zakayi'
"ABUBUWAN DA AKE DA BUKATA A MATSAYIN MAHADIN MAGANIN"
1' Danyan shin kafa = Kwano Tiya 1
2' Alkama = Kwano Tiya 1
3' Ridi = Rabin kwano mudu 1
4' Gyada mai Bargo' Uda' Rabin Kwano mudu 1
5' Waken Suya = Kwano Tiya 1
6' Garin Hulba = Rabin Kwano Mudu 1
"YADDA ZA'AYI AMFANI DASHI IDAN KOMAI YA SAMU"
'1&2 Danyar Shin kafa da Alkama' za'a Jikasu a kalla su samu kimanin Awa 5 A Jike' Sannan A Tsame su'
'3&4 Ridi za'a soyashi ne Kamar Yanda akeyi idan za'ayi Kantu dashi' Hakanan itama Gyadar za'a Soya tane Kamar Yadda Ake Soyata idan za'a Fitar damai ma'ana kuli kuli karago'
'Sai A Hadasu duka A kaisu inji a Nikasu' Sai Mace Ta Rinka Samun A Kalla Cokali' Koshiya Uku' Tana dama shi kamar yanda Ake dama Kunu Ta Rinka Sha' Da Safe da Kuma Yamma'
"AMFANIN WANNAN HADIN MAGANIN"
1' Yana Gyara Jikin Mace Jikinta Yayi Shine yayi Fresh yayi Laushi'
2' Yana Maganin Karancin Ruwan Nono Ga Mace Mai Shayarwa"
3' Yana Gina Jikin Mace mai Rama yayin da take shayarwa ko tayi Rashin Lafiya Ta Rame"
4' Yana Gyara Asalin Halittar Kirjin Ya mace Yakan Tada Kirjinta' ya mayar da ita kamar ma bata Shayarwa'
"Wadannan Kadan kenan Daga Cikin Muhimman Abubuwa da Wannan Hadin Keyi' Kuma Mace mai Ciki zata' iya sha' Marar Ciki ma zata iya Shansa domin Bashi da Wata Illa' Kuma kada A Manta Cokai uku' za'ayi Amfani dashi' idan kuma shima mijin zai sha' to Sai a Saka Cokali Shiga 6'
"Don Allah A Kiyaye Kada a Saba da Bayanan Da mukayi domin Kaucewa Matsala'
"Rubutawa' Journalist Hungu '
Tareda:- Tai Makon Dr' Abdulwahab Gwani Bauchi (Hafizahullah)
Posting By Journalist
0 Comments