MACEN DA BATA HAIHUWA GA MAGANI FISABILILLAHI! :
Aliyu Ɗalhatu (Tamasini )
A Yau muna dauke da taimko fisabilillahi na matsalar haihuwa, Musamman Mata amma akwai na Mazan ma akasa.
Sau da yawa akan samu matsalar haihuwa ta fuskoki da dama.
1- akwai matsalar sanyi wato (Infection) ldan Har sanyi yayi karfi ajikin mace, to Yakan bawa Maifarta matsala na kunburin Mahaifa ko kuraje ƙana a Mahaifa, ko rikicewar al'ada.
2- Matsalar Jinnul ashikh (Wato aljanin dare), sukan sadu da mace ko sukariqa barar da cikinta.
Ya Yar uwa idan kina bukatar haihuwa kinyi ta nema abu ya gagara kadda ki yanke tsammani daga Rahamar Ubangiji.domin babu mai Yankewa tsammani daga Rahama sai mutane taɓaɓɓu inji Allah (SWT) Ba Tsafi ko sihiri, ki Jarraba wanna hanyoyi Insha Allahu bukata zata biya.
GA HANYOYIN MAGANIN KAMAR HAKA:
1.Ki nemi Man Albabunaj mai kyau ki zuƙa a sirinji (3ml) se ki cire karfen allurar, ki tsarta mayin a gabanki, sai ki ƙwanta. Bazaki tashi ba se kinyi minti goma sha biyar(15 Minutes) yadda zai ratsa ki sosai. Ita wanna hanya tana taimakawa wajen kawadda matsala koda kuwa ciron mahaifa ne( fibroid) ko toshewar bakin mahaifa, Insha Allahi zata buɗe kuma yana maganin Jinnul-ashikh (Aljanin Dare) da izinin Allah (SWT).
2-Hanya ta biyu Ki nemi 'Ya'yan Habbatus-saudah ki rika turara gabanki dashi, kina tsugunnawa akansa kiyi sati shida zuwa takwas kinayi, za a samu karuwa da izinin ubangiji. Insha Allahu ko akwai ajiyar shaiɗanu cikin mahaifar zata warware. Ayi fitsarinta.
Alamar da za agane namijin dare (Jinnul ashikh) idan mai gidanki yana saduwa dake zaki rinƙa jin zafi sosai. amma idan shi aljanin ne sai ki rika jin daɗi lokacin jima'in. Ammafa sanyi ma Ta Yakansa jin zafi lokacin jima'i.
3- Hanya ta uku:- ki nemi 'Ya 'yan Habbatus saudah ki daka sama-sama, ki haɗa da zuma farar saka ki rika sha, shima insha Allah za'a samu karuwa
i nemi man zaitun da man habbatus-saudah da man albabunaj(Chamomile oil)su zama yawansu daidai ki hadesu waje daya ki rika sha kina shafa.shima yakan kawar da matsalar mahaifa data junnu.
sai hanyoyi na gaba wanda Namiji da mace masu neman haihuwa duk zasu iya amfani dasu:
4- Hanya ta Huɗu:- ki nemi garin ganyen magarya da tazargade, akaranta surataul baqara baki dayan ta atofa a cikin ruwa, a rika wanka dashi na tsawon sati biyu.
5- Hanya ta biyar:- ki nemi zuma mai kyau a hada da garin habbatus-saudah a karanta ayoyin ruƙiyyah, se ki arika sha kullum kullum tsawon wata ɗaya. koda rashin haihuwar Junnu ne (Aljanu) ko Sammu ko sihiri kai koda sha'awata dauke koda matsalar sihiri ne zai warware da yardar Ubangiji madaukakin sarki.
FAƊAKARWA:-
👇
Wasu zasuje asibiti akan matsalar haihuwa sai ace mijin da matar duk kalau suke, mafita kawai a rungumi addu'a kuma kar a fasa neman magani, domi neman magani ibada ne. A Yawaita Salati ga Annabi (SAW) da kuma Yawaita istigfari, musamma cikin dare ko bayan sallar farillah. Ƙafa 450.
Da addu'o kamar ininsu "RABBI LAA TAZARNI FARDAN WA'ANTA KHAIRUL WARISEEN" da kuma Irinsu:- "RABBI HABLI MILLADUNKA ZURRITAN ƊAYYIBA INNAKA SAMI'UDDU'AA" . Sannan Idan zaka nemi haihuwa ka nemi mai albarka da zai zama mai amfani gareka da al'ummar Annabi Muhammdu (s.a.w)
SHARE 🍀🍀
0 Comments