Dattin a mara ko amosani a mara yana da illa ga maza da mata,ga maza yana kawo rauni ka mazantakar su da hana su gamsar da abokan zaman su.
Ga mata kuma yana tasiri wajen rikicin Al'ada ciwon mara,dama wasu matsaloli waɗan da lokaci bazai barmu muyi cikakken bayani akan su ba,amma ga yadda zaa magance wannan matsala.
ABINDA ZAA NEMA
1. Kaninfari
2. Kurkum
3. Albabunaj
YADDA ZAA HADA
Da farko zaa samu Albabunaj ,sannan kurkum wanda ya bushe sai kaninfari,amma kanin farin kadan ake bukata,zaa hade su waje guda sai a dake su duka su zama gari.
Kullum a rika diban chokali 1 ruwa kofi 2 a tafasa sosai bayan ya huce,sai a raba biyu asha kofi daya da safe daya da yamma.
Kullum har sati 1
LIKE AND SHARE.
0 Comments