KO KUN SAN ILLOLI DAKE AFKAWA MACCE MAI SHAN KWAYOYIN HANA DAUKAR CIKI ?:


TO KUBIYO MU KUJI.
 
(1) IRREGULAR PERIOD; Matsalar farko; kwayoyin suna kawar da daidaito a wurin al'ada ga mafi yawan mata....musamman me shekara 35 zuwa sama..wato zasu kawar da daidaiton lokacin yin al'ada din...ko kuma su kawar da daidaiton adadin kwanakin yin al'adar....ta yadda al'adar ke iya farawa kafin lokacin da suke tsammaninta...ko kuma asamu jinkiri...
 
MATSALA TA BIYU

(2) VAGINAL DISCHARGE
Yawan amfani da wadannan kwayoyin yana kawo ma macce ta dunga samun farin ruwa vaginal discharge

Wanda shi kuma ruwa ne masu matsanancin karni, (wari) doyin gaske..Wanda zai iya sa mijinki ya tsaneki...
.....donhaka akiyaye..kada wajen neman gira...
 
(3)BLURRED VISION; macce me shan kwayoyin birth control. Ba ta tsufa da ido...Dr helen George tace adadin mata masu fama da matsalar ido tana Karuwa saboda yawaitar amfani da magungunan hana daukar ciki
 
(4)'INTENSE HEADACHE'
Matsanancin ciwon kai, Wanda kuma har yana haifar da migraine ciwon kai me tsayawa cik yayi awa 8 zuwa 9 bai dauke ba
 
(5)WEIGHT GAIN; Yawan anfani da kwayoyin hana ciki, yana kashe kwayoyin halitta masu daidaita nauyin jiki. Ta yadda suna iya sako Maka nauyin jiki...wani lokaci kuma ya dauke nauyin.....kajika babu kwari sam
 
(6)KASHE KWAYOYIN HAIHUWA....yana daga cikin illar da kwayoyin sukeyi...kuma suna haifar da

(1) infections
(2) siphlis
(3) xion homorn

Kuma duk kan su suna Samar da cikas ga lafiyar macce .
 
Allah ya karemu

Post a Comment

0 Comments