●●●●●●●●●●●●●●●●●●
1. Kaucewa kallon finafinan batsa
2. Dena kallon hoton da tsiraici yayi yawa ko ya bayyana a ciki ballantana na tsiraicin
3. Dena zama kai kadai akoda yaushe. Ka koyi zama cikin jama'a koda bakaso, ko zama a masallaci
4. Rage mu'amala da Mace wacce ba muharramarka ba, kai koda muharramarka ce yanzu abubuwan sun baci inkanajin bazaka iya rike kanka ba... kai nesa da magana da ita.
5. Rage zancen batsa yayin waya da wata ko wani.
6. Rage yawan tunanin Mace ga Maza ko tunanin Namiji ga Mace
7. Tuba ga Allah tare da daukar Alkawarin rashin sake aikatawa har abada.
8. Bijirewa dukkan wani nau'in abu mai tayar Maka da sha'awa. Tare da tuna cewa gwargwadon tsananin son kai sa6o inka kaurace masa gwargwadon kimarka agun Allah kenan
9. Rage yawan dakon finafinai a waya ko kallonsu a TV
10. Jajircewa koda kaji idan baka yi shiba kamar zaka mutu ka daure karka aikata shi. Nemi lemon tsami ka jiqa kasha ko hadashi da kanwa.
11. Jajircewa ga azumin Nafila musamman bin ayarin azumin Litinin da Alhamis.
12. Kaucewa karanta Novels da littattafai na batsa.
WADANNAN SUNE HANYOYIN BI DOMIN KAURACEWA DABI'AR AUREN SABULU
Idan kasan me ake kira fyade... toh masturbation yiwa kai da kai fyade ne, cin zarafin kai ne (self rape)
Babu kyau! Shine dalilin faduwar Maza da yawa ayau, Mutum yai aure ya doshi iyali kafin ma yakai ga Macen ko seconds 30 yace yai releasing, this is so embarassing, Amaryarka ta gama gyara jiki ankawota ashe kai din sorry ne ka kashe kanka tunda kuruciya.
Kema ki dena tun kafin kima kanki illar da zaki hadu da massive PID infection tubes dinki su toshe samun ciki ya gagareki.
Bazaku ta6a hada wannan aiki da jima'i ba, jikinku yasan ba jima'i bane, kuma daban zai reacting. Don haka gara anemi sana'a ai aure samari.
Mantuwa, yawan wasi-wasi, Raunin azzakari, Cudewar tunani, karancin sha'awa duk na kadan daga illolin da auren sabulu kewa samari. Ai hattara zai muku illar dundun-dun wato permanent wataran sam gaban yake kin tashi komi za'ai.
0 Comments