GYARAN JIKINKI KAFIN AURE DA BAYAN AURE:


Yar’uwa ki kula da jikinki ta baren aske gashin hamata gami Dana mararki a duk lokacin da kika kasance mai amfani da irin turaren da Kansan ya hamta kanshi wato shuwa, yin hakan zaisa hamtarki ta kasance cikin kamshi a koda yaushe.

yar’uwa ki kasance ma’abociyar kula da kuma gyara gashin kanki gani da shafa masa mayukan da zasu Kara ingantashi.

 KURAJEN FARJI :

macen da take fama da kurajen farji su suke haddasa in ana saduwa da ita taga jini ko ciwon Mara. mai son maganin wannan sai ta nemi wadannan abubuwan:

🌱 kanunfari.
🍂 citta.
🍁 kimba.

Zaki dake su ki rikka sawa a shayi ko ruwan dumi. idan har kina yin wannan hadin dole jikinki yayi kyau ki daure kina yin wannan hadin domin samun lafiyar ki.

 GYARAN GASHI DA LEMUN TSAMI :

lemun tsami na sanya tsawon gashi sosai, ki kasance mai gyaran gashi domin burge samari da mazajen aure.

🔵 kwai.
🍋 lemun tsami.

samu ruwan lemun tsami, sai ki hada shi da kwai da kuma man amla. sai ki shafa hadin a fatar Kai da kuma gashi, ki bar hadin a kanki har tsawon minti 30 , sannan ki wanke da ruwan dumi, Zaki iya yin wannan hadin sau 2 a wata.

 MAN ZAITUN :

man zaitun na sanya gashi yayi baki, taushi da kuma tsawo.

hakan nema ya sa mutanan ketare suke amfani da zaitun.

gyaran fata kina shafa man zaitun fatarki zatayi laushi.

gashi yayi tsayi kina sha man zaitun idan Zaki zauna a inuwa.

kina shafa man zaitun a cikin farji domin satsi da laushi.

shafa man zaitun akan tabo yana batar da tabo ko na menene yana maganin zaga yan bakin tabo.
 Zaki iya mayar da man zaitun ya zama man kitsonki.

KALOLIN KUNUN GYADA:

1⃣gyada
Ayaba
Gero
Sugar 
Madara

    Zaki Gyara gyadarki kisoyata sama sama kiwanketa,kisamu manyamanyan ayabarki mai kyau ki markadesu,kidora akan wuta kibarta ta dahu idantafara kumfa kidauko garin nikakkiyar gyadarki kamar(2tbsp) kixuba acikin kunun gyadar kikawo kullun kamu nagero kamar 3tbsp kidamashi daruwa kixuba akai zakiga ya gamejikinshi yadanyi kauri kisauke idanzakisha kixuba sugar da madara

2⃣gyada
Farar shinkafa
Madara
Sugar

   Zaki Gyara gyadarki kiwanketa ki markadeta,kullin kitace idankin tace ke dorata akan wuta idanta dahu,kiwanke farar shinkafarki,1/2spn kixuba kibar shinkafar ta dahu saiki sauke kixuba madara dasugar kisha.

3⃣gyada
Kwakwa
Farar shinkafa
Coconut flavour
Madara
Sugar

   Zaki debe bayan kwakwarki ki gurjeta ki Gyara gyadarki ki niketa kidorata akan wuta idantafara tafasa sau biyu,kidauko shinkafarki kixuba idanta dahu kidauko gogaggiyar kwakwarki kixuba akai kibarshi yayi two minutes, akan wuta kisauke kixuba sugmuku
madarar ruwa peak koki kwaba tagari kixuba.

Post a Comment

0 Comments