MATSALOLIN MAHAIFA DASUKE HANA HAIHUWA:



 🌿🌷🌺 

 Masana sun yi bayanin abubuwa da yawa masu hana samun ciki. Amma ga guda uku masu muhimmanci za mu yi bayaninsu: dakuma magani da yadace 

 ① ZAFIN MAHAIFA: 

Wannan matsala idan yai yawa a cikin mahaifa yana iya sanya maniyyi idan ya shiga ciki sai zafin yai masa yawa sai ya rube, domin maniyyi yana kasancewa a cikin mahaifa kwana arba'in kamar yadda ya tabbata cikin hadisi Manzon Allah (S.A.W) yace: "Hakika dayanku ana hada halittarsa a cikin mahaifiyarsa kwana arba'in yana digon maniyyi, sannan ya koma gudan jini misalin kwana arba'ir sannan ya koma tsoka kwana arba'in". sadaKa Rasulullahi (S.A.W).
 to. Idan maniyyi ya shiga cikin mahaifa wannan zafin madaidaici shi zai fara dukan maniyyi sai ya fara zama kamar jini- jini zuwa kwana arba'in sai ya daskare ya zam soka Idan mahaifar mace tana da zafi da yawa kafin kwana arba'in sai zafin yaiwa wannan maniyyin yawa sai ya rube. Kaga ciki ba zai samu ba. 

 ALAMOMIN WANNAN CUTA TA ZAFIN MAHAIFA ITA CE: 

₁ _Ciwon mara mai daurewa 
₂ _Wasan al'ada 
₃ _Ganin jinı dunkule-dunkule lokacin al'ada.

 MAGANINSA:

 Sai ki nemi sanya da shammar da albabunaj da zuma i sai ki tafasa su sai ki ringa sha sau uku a rana.

:2⃣ MATSALA TA BIYU SANYIN MAHAIFA:

 Wannan shine ake ce masa sanyin mahaifa. Shine idan maniyyi ya shiga cikin mahaifar sai sanyi yaí masa yawa sai ya kasance yafi yadda ake bukata saboda haka ciki ba zai samuba donmin yana zarce kwana arrba'in yana matsayin maniyyi bai koma jini ba, don haka ciki ba zai samuba.

 ALAMUN SANYI MAI HANA HAIHUWA 
1- Fitar farin ruwa ta gaba.
2- Warin gaba
3- Kaikayin gaba. 
4- Daukewar sha'awa. 
5- Jin motsi a ciki. 

MAGANINSA
asamu Tafarmuwa gwangwani daya.
 ridi gwangwani biyu. Kaninfari cokali biyu. jan algarif gwangwani daya adaka arika dafawa anasha kamar shayi sau3 arana

 MATSALA TA UKU ITACE: NAMJIN DARE- Shine wani aljani da yake iya aurar budurwa ko matar aure. Yana hana budurwa aure. Ita kuma matar aure ya hanata haihuwa ko hanata zaman lafiya da miji. Alamunsa sun hada da:

 1- Mafarkin jarirai. 
2- Mafarkin wani na saduwa dake. 
3- Bacin rai Da faduwar gaba. 
4- Mafarkin ruwa 
5- Yawan ciwon kai
6- Jin motsi a ciki kiji kamar kina da ciki, sai an yi (scanning) ace miki babu komai a ciki.
7 Idan budurwace da maganar aurenta ya taso sai ya lalace.
8- yawan Damuwa da rama ko Kiba mara misali Wannan sune kadan daga cikin alamun Namijin dare

↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Post a Comment

0 Comments