Domin Matan da suka Haifu kawai (Mata Masu Jego) Ga Wacce take Buqatar Nononta Yaci Gaba da Zama a tsaye "



"
"
Duk Mace Idan ta samu ciki Jikinta kan Canja zakaga ta 'Dan Kunbura, harsai takai Watanni Shida zuwa bakwai da samun ciki kafin Jikinta yakoma dai-dai, wata kan ma har sai ta haifu sannan take dawowa Normal, to haka nan abun Yake a 'bangaren nono ma, Da zaran Mace tasamu ciki sai kaga Mamanta (Nononta ma) a watanni Biyi zuwa uku Ya Kunboro Yaciko Ya Tsatstsaya sosai, Fiye da yadda Yake ada, to da zarar ta Haifu kuma In aka samu 'Yan Watanni tana Shayarwa sai kaga har Mamannata (Nononta) Ya fara zubewa (Kwanciya) Yana yin Kasa, to ga Wacce Bata son Mamanta (Nononta) Yazube bayan ta Haifu, to se tayi wannan Abun dazamu Fa'da na Tsawon kwana Arba'in.

1- Aya Bushasshiya
2- Dabino Wanda bai Bushe ba
3- Kwakwa 
4- Citta mai Yatsu
5- Kanunfari
6- Masoro

Sai tarinqa Yin Kunu (Kunun Aya) dasu Kullum tana sha Kofi Biyu, na tsawon Kwana Arba'in, Zataga Hatta Jaririnta sai yafi Lafia, kuma Intagama Wanka Megidanta Yasadu da Ita sai Jita tamkar ba Ita bace Wannan Matar tasa da Yasani abaya, Haka kuma Mamanta (Nononta) zaici Gaba da zama atsaye kamar ba wacce take shayarwa ba.

Amma akwai Buqatar tarinka Maimatawa duk bayan Wani Lokaci zuwa Lokaci, Insha Allahu zakuce samu Biyan buqatar. Domin Neman wasu Magunguna zaku Iya tuntubarmu a Wannan:

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Please Like and Share

Post a Comment

0 Comments