A LIKITANCE MEYE HUKUNCIN MAI TSOTSAN FARJI YAYIN SADUWA ??



🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

■Shin hadiyye maniyyi nada illa ga lafiya?

■Sannan shafa maniyyin da mata kanyi a fuskar su shin da gaske ne yana maganin kuraje da sa kyawun fuska?

✍🏼
Bismillahir rahamanir rahimeen Ko kusa ban nufaci wasa da wannan post din ba, ban kuma yishi don wata manufa ta daban mara kyau ba. hasali ma wannan al'amari ne dake faruwa ko yaushe ayanzu, ya zama ruwan dare. Don haka ku biyoni...........

Tsotsan farji wannan dabi'a ce da mafi yawan ma'aurata dama wanda ba ma'auratan ba keyi, suna jin sunfi samun gamsuwa in suka hada da hakan ayayin ibadar aure koma ga maneman mata wadanda muke addu'ar Allah ya shiryasu sui aure su dena.

Dole ne a matsayina na musulmi na waiwayi hukuncin hakan a musulunce, wanda kuma a bisa bibiyar jawabai na malamai da tambaya ga masana ilimi Babu Haramci akan hakan.

Toh saide mu a likitance akwai wani rukuni na wasu abubuwa da muke kallo a matsayin larurorin dan adam na halayya ta fannin (Behavioral medicine) da manyan masana suka fitar da jadawalinsu a matsayin larurorin saduwa da muke kira (Paraphilic Disorder) wanda wani sashin da suka fitar ya shafi wannan.

Toh amma bazan iya zayyano su yanzu ba don takaita yawan rubutun sai zuwa gobe in Allah ya nufa zan kawo muku larurorin domin idan dame irinsu toh ya sani yana bukatar ya dena ko kuma inya gaza to sai ya nemi kulawar likitocin halayya wato Psychiatrists.

🛣
Kai tsaye kamar yadda musulunci bai haramta ba muma a likitance ba wani sanannen binkice danai karo dashi da ya nuna illa game da hakan karara. Saide ma wasu alfanu da masana sukai kokarin fitarwa kamar inda suke cewa hakan daidai ne da shan maganin ciwon jiki domin rage radadin ciwo wato (Anti inflammatory).

Toh saide ba komi muke gudu da irin hakan ba illah kar ai hakan harsai an tabbatar da lafiyar juna musamman inba matarka bace domin akwai cuttukan dake biyo maniyyi ko maziyyi kamar kwayoyin cutar kanjamau, Ciwon hanta, Herpes virus, da sauransu. 

Idan babu ko daya matarka ce, toh abu na biyu da muke gudu shine: Kar mutum yaje yasa ma matar kwayoyin infection musamman bacteria da akan samu tattare cikin bakin mu ta sanadiyyar ragowar abincin da mukanci ya mammakale muna a hakora inda suke biyo miyau su taho..... ko kuma shi din yasha dattin vaginal bacterial flora yazo yana fama da ciwon ciki domin wasu matan suna da karancin tsafta. 

Idan har ya kasance mijin ba mai kula da tsaftar hakora bane ko yaushe to lallai zai iya sa mata wadannan kwayoyin infections din na bacteria daga cikin bakin sa, 
Kuma kar jin haka yasa mutum yace yanxu toh duk sanda zasui mu'amullar aure sannan zaike brush domin samun damar yin abunda suka saba, A'a tun minti 20 zuwa 30 akeso ai brush saboda maganganun da zakuke zaisa bacteria din daka wanke subi numfashi su fice.... Haka ko abinci a ka'ida bawai daga kammala brush ya kamata aci ba, 

Anso kuma sai kamar bayan minti 45 da yin brush sannan zakaci komi ko yin abunda aka saba saboda haka ga masu wannan lallai suke tabbatar da tsaftar bakunan su koda yaushe Sannan su kiyaye hakan.

Sannan Kuma ga kaima namijin idan mace bamai tsaftace gabanta yarda ya kamata bane kaima zaka iya dibar kwayoyin cutukan musamman yadda wasu kan hadiye miyau din yayin wannan artabu, zasu iya fuskantar ciwon ciki da sauran yan matsaloli amma de tabbatar da cikakkiyar tsaftace itace maganin komi ake shaving akan lokaci. 

Ga masu ganin kuraje bayan sunyi shaving to abunda zasukeyi kafin sui shaving din da kamar minti 10---zuwa---5 su sami ruwan dumi suke zama aciki wajan ya jika su Kuma ke canza rezor duk sanda zasui akuma daina sa karfi ana kartar fatar gun, in ana haka baza a samu kuraje bayan shaving.

MUSANI

Tsotsan farji still a tsari na cikakkiyar tsafta wannan baya ciki saboda indai mutum Nada cikakken ilimin yarda mu'amular auren ya kamata ta kasance to basai ma ankai ga irin wannan ba saide dake kowa da yanayin yarda Allah ya haliccesa da tsarin sa, Amma azzakarin namiji yafi zamowa abun tsotsa mara matsala 90% fiye da farji, Saboda nan depot ce.

GA BATUN SHAN MANIYYI 

Nide har a safiyar yau nai binkice na kuma karanta littafai na cutuka da dama banga inda aka fidda wani ciwo da hakan ke haddasawa ba. Kamar yadda na fada muku saima kokarin bayanin anti inflammatory effect da yake dashi. Don haka inde anyadda da lafiyar juna babu wani ciwo na hanta ko kanjamau da za'a iya dauka shikenan.

GA BATUN SHAFA MANIYYI A FUSKA

Har yau de ba binkicen masanan da ya tabbatar da hakan na maganin kuraje toh amma inma yayin ba abun mamaki bane duba da irin sinadaren da ya kunsa, Kuma anji da yawa matan da sukai hakan na nuna gamsuwar su 99% kan hakan cewar akwai biyan bukata.

SHAWARA DAGA GARENI NA LIKITA

1) A tabbatar da tsaftar al'aura akoda yaushe basai in ana shirin saduwa ba.

2) Maza ake canza boxer akalla sau 4 a sati, mata ake canza pant akalla sau 10 ko 14 asati. Sau biyu kullum.

3) A matsayinki na mace ki guji matsi tare da cushecushen abubuwa a farji da sunan tsuke kai, domin bafa bola bace ke, kina kashe vaginal PH dinki.

4) Aski duka mazan da matan akalla duk kwana 30 zuwa 40.

5) Rashin tsafta inya hadu da infection ko kunayin wannan bazakuji dadin saduwa ba, don haka ake tsarki da ruwan dumi ga duk wanda ya sami dama

6) Ga mata kudena wanke farji da sabulu ku sani farji na wanke kansa da kansa shiyasa wani lokacin xakuji abu me yauki me haske na futowa wannan ba infection bane aiki ne na Bowmans Gland... wanke ku yayi.

7) Ake kokarin gwada wani Pose din kada kullum ace wannan tsotsen sai anyishi... inyai yawa tohfa zai zama da larura kamar yadda agobe in Allah yaso zakuji abubuwan da suke larura

8) Akuma rika motsa jiki

Allah yasa mudace.

{Ibrahim Y• Yusuf}!!!


ILLOLIN DA SANYI KO INFECTION YAKE YI WA MATA:

💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊
☏+2348037538596 or ☏+2348066627317

1)Yana sa Rashin Sha'awa.
2)Yana sa ciwon mara mai tsanani.
3)Yana haifar da kurajen bakin mahaifa ko ya toshe mahaifar baki daya.
4)Yana sa mace ta dinga jinin al'ada baki kirin mai wari.
5) Yana sanya farin ruwa mai wari ya dinga fito mata.
6)Yana sanyawa a dinga jin mace tana wari mara dadi kuma a rasa ta ina yake fitowa duk wankanta.
7)Yana sa jin zafi yayin saduwar aure ko kuma ganin jini a maimakon ruwa.
8)Yana rikitawa mace kwanakin al'adarta, su dinga karuwa ko raguwa ko jinin ya dinga wasa.
9)Yana sanyawa mace tusar gaba, wato iska ta dinga fita ta gabanta.
10)Yana sanyawa mace yawan `Barin ciki ko kuma rashin shigar cikin kwata-kwata.
11)In yayi karfi yana hana mace haihuwa.
12) Wani infection din alama ce ta zaman Aljanu a jikin mace, musamman idan tana mafarkin namiji dare ko jarirai.

Abin lura:-
Idan mace tayi magungunan Asibiti
da kuma irin wadannan da mu ka ambata amma infection din bai warke ba,
To ta nemi maganin jinnul Ashiq, wato magungunan Aljanu don zai iya yiwuwa matsalarsu ce.
Allah yasa a dace.

☏+2348037538596 or ☏+2348066627317
Sirrinrikemiji@gmail.com
IDAN KINA DA BUKATAR MAGUNGUNA MU ZIYARCE MU:

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Post a Comment

0 Comments