Akwai abubuwa masu yawan gaske da suke haddasa rashin gamsar da maigida. Wata MACCE ma bata San cewa bata gamsar da maigidanta ba sai dai taga kawai wulakanta ta yake. Yana nuna mata kiyayya, Dan duk matar da bata gamsar da mijinta to dole ne ya gallaza mata kuma dole ne yayi mata kishiya, dole yayi ukuba, dole ya wulakantar da ita kuma bazata yi tasiri ba.
* Tafiya babu takalmi a cikin gidan ba karamin jefa mace yake cikin hadari ba don yana rage mata niima sossai.
* Samuwar kaushi shima yana haddasa wa macce rashin gamsar da miji
* Jinkirin wankan haila
* Rashin CIN ABINCI Mai Gina jiki
* Anfani da wasu magunguna barkatai
Dan Allah yan uwa mata a dage.
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
0 Comments