Wasu Hanyoyin 10 Da Zaki Mutunta Mijinki:



1: Ki karfafa masa akan al'amuransa
2 :Ki zama mai bashi uzuri
3 : Ki saka a ranki shi fa ba mashumi yake ba
4: Ki yaba masa a duk wani abu da yayi mai kyau
5:Kada ki raina duk wata kyautar da ya miki
6:Kada ki rika magana a lokacin da yake magana
7:Ki rika mutunta na kusa dashi
8:Ki rika tace duk wata kalmar da zaki fadamasa
9: Ki rika yiwa ya ranki hirar irin kokarin da babnsu yake yi akan rayuwar su ya inganta
10': Ki rika nuna masa soyayya a gaban idon sa sa da bayan idon sa.

Kada Ka Yiwa Budurwar Ka Wadannan Halayen:

1: Rashin nuna mata soyayarka a zahiri
2 : Rashin kishin ta
3 :Rashin bata lokaci
4: Rashin hakuri
5: Rashin yi mata kyauta
6: Rashin mutunta ta
7 : Rashin kamun kai
8: Rashin yarda 
9:Rashin yi mata zancen aurenku 
10:Rashin ganin darajar nata

Post a Comment

0 Comments