SIHIRI DA HANYAR MAGANCESHI A MUSULUNCI:


♡-MAGUNGUNA-A-MUSULUNCI-♡
                      DA
              ●CUTUTTUKA●

        ❖ ALJANI DA SIHIRI ❖
       ╦╦╦╦╦╦╦╦╦
✆ WhatsApp
★★+2348037538596

➽www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
➽www.Sirrinrikemiji@gmail.com
                  ❈❈❈

⇘❖ ALJANI halitta ne da Allah ya halicce shi kamar yadda Allah ya halicci mutum.

Allah cikin al'qur'an yace "bai halicci mutum da aljani ba sai don su bauta masa" 

Ashe kenan kaga Aljani halittace kamar ka, ko ke.

Ashe aljani in ya mutu yana sabama Allah ko zaluntar dan Adam, Allah zai masa hukunci dai-dai da zaluncinsa.

Hadisi ya inganta daga Annabi Muhammad (S.a.w) cewa aljani yana yawo ta magudanar dan Adam kamar yadda jinni yake yawo a jiki.

Wannan hadisi kadai yana nuna mana cewa Allah ya horewa aljani shiga ko ina a jikin dan Adam.

To zai iya sanya ko wani irin ciwo a jikin dan Adam.

Daga cikin alamomi da ake gane cutar da yake jikin dan Adam na aljani akwai:
_________________________________________
       ❁❁ CUTAR ALJANI ❁❁

★ yawan ciwon kan da bai jin magani

☆ da ciwon kirji mai Kama da ulcer amma ansha magani ba ulcer bane

★ yawan samun waswasi lokacin ibada da kuma yawan yamma lokacin karatun qur'ani da hawaye

☆ yawan ciwon Mara lokacin al'ada

★ zuban jinin da baya da ka'ida

☆ daukewan jinin al'ada ba tare da ciki ba

★ yawan kunci da damuwa da bacin rai

☆ ko mijinta yana saduwa da ita tana samun zafi da wahala

★ da yawan samun mafarkai namiji na saduwa da ita ga budurwace ko matan aure ko bazawara, idan matan aure ce tana samun biyan bukatan saduwa a mafarki sama da mijinta.

☆ zata rikka mafarkin haihuwa a lokacin da haihuwa ya tsaya mata.

★ idan budurwace ko bazawara duk Wanda yazo wajenta da aure ko ta kishi ko ya kita 

★ kuma zai dinga sa nonon ta yana zafi lokacin al'ada wani lokacin har kumburi zai dinga ko ya dinga fitar da ruwa.

☆ ya dinga samata mafarkin haihuwa ko biki ko aure, kuma wannan matsala koda matar aure ce zai iya sa mata shi.

★ ya dinga sanya mata tsoro da fargaba.

☆ sannan wani lokacin zai dinga sanya mata taji kamar zata mutu ko takashe aurenta.

★ zai dinga sanya mata kaikayin da fitan wani ruwa daga al'auranta.

☆ zai dinga sa al'adar ta yana fita kamar hanta ko kwata.

☆ ga namiji kuma zai dinga kankantar masa da al'aura da raunin al'aura tare da fitan wani ruwa.

☆ zai dinga masa rauni da kasala wajan Neman abinda zai cigaba a rayuwarsa.

☆ AMMA BA KOMAI BANE YA ZAMA CEWA ALJANI NE BA

AKWAI NA CUTA 
_________________________________________
               ♜ MAFITA 1 ♜

Duk Wanda Allah ya jarabeshi da wannan ciwon mace ko namiji Ana bukatan sa ga komawa ga Allah, yakiyaye dokokin Allah, yawan karatun al'qur'an safe da yamma tare da rike addu'o'in safe da yamma da saka hijjjabi da kwana da alwala.

         ❖❖ MAFITA 2 ❖❖

asamu malami mai tsoron Allah ya karanta mata al'qur'an da nufin ALLAH ya warkar da ita.

Sai dai duk mai RUKYA ya kamata yasan cewa, ya kiyaye dokan Allah da bin sunnan Manzon Allah (S.a.w) shi yake sanyawa Allah yabada cin nasara akan aljani sannan al'qur'an sababine na waraka amma mai warkarwa shine Allah.

MALAM MAI RUKYA ba lalle sai aljani yayi magana da shi ba.
_________________________________________
✦MAGANIN CUTAN DA ALJANI YASA✦

daga cikin magunguna da ake amfani dasu akan maganin da cutar aljani yasa akwai.

➤ dole yazama al'qur'an ko ingantattu addu'o'in Annabi Muhammad (S.A W) domin shi al'qur'an shi yake fitar da aljani a jiki, magani kuma shike warkar da cutan aljani yasa a jiki.

✦ cikin maganin da yake da tasiri da inganci wajen Koran aljani.

★ HABBATUSSAUDA a cikin gida da jiki musamman in za'a kwanta.

❖ da hada man habbatussauda da man tafarnuwa da man na'a na'a da ZA'AFARAN Ayi karatun rukya a ciki, Ana shafawa yana da tasiri wajen Koran Aljani insha Allah.

❖ na hudu dole mai fitar da jinnu, ya dinga kiyaye cutar dake alaka da jinnu, da Wanda baya alaka da jinnu.
_________________________________________
         ❖ KASHI NA BIYU ❖

◉SIHIRI DA HANYAR MAGANCESHI A MUSULUNCI◉

koda yake in muka yi maganar sihiri to lallai yana da alakar da jinnu saboda haka zamu Fara magana jinnu.
  Anyi bayani ↑

¹ SIHIRI HANA AURE 

shima wannan nau'in ne na sihiri Wanda Galibi anfi yiwa mata wannan nau'in na sihiri,

Misali:

Shine za'a tura mata wani aljani ya rinka saka mata mummunar kiyayya da gaba duk Wanda yazo wajenta musamman mai son ya aure ta, Kai duk ma Wanda yaje wurinta sai ya koreshi ko kuma ya rikka saka mata mummunan Kama koda kuwa kyakkyawa ce, da kazo wajenta sai kaganta da wata irin Kama mai muni sossai ta yadda da kasamu ka bar wurinta bazaka sake sha'awar dawowa ba.

Ko kuma ita macen ta rinka ganin duk Wanda yazo wurinta da mummunan Kama, sai ta koreshi ko kuma shi da kinsa ba zai Kara dawowa ba.

Kuma shima na mijin Ana yi masa wannan sihiri shima gaji baya sha'awar yin aure, amma kuma zaka Ganshi yana mu'amala da matan banza.

YANDA AKE GANE WANNAN SIHIRIN

¹ mutum zai rika yawan ciwon Kai Wanda baya jin magani.

² yawan samun matsanancin bacin rai da kunci.

³ yawan tunani Wanda ya wuce misali, kuma zata rikka ganin mai nemanta (masoyinta) da mummunar Kama.

⁴ yawan ciwon baya, yawan farkawa daga bacci ko ciwon Kai.

⅝ mutum zai rinka jin kuncin rayuwa da dai sauransu wannan shine kadan daga cikin bayanin sihiri da yake Hana mata aure harma da maza.
__________________________________
└★SIHIRIN HANA HAIHUWA★┐

shi rashin haihuwa wani nau'o'in ne na cuta wadda take samun dan Adam Galibi mata.

Shin wannan rashin haihuwa ta iya samuwa sakamakon wata cuta data shafi mahaifa ko wani bangare na mahaifar, wannan sai likitocin zamani ne zasu iya ganewa.

Sannan akwai wadansu matan da haka Allah madaukakin sarki ya haliccesu basu haihuwa.

Kamar daya daga cikin matan Manzon Allah (S.A.W) haka tazo duniya kuma haka to koma kuma va wai don ALLAH baya sonta bane sai don haka ya hukunta.

Sai rashin haihuwa na aljani, ko na sihiri shi wannan rashin haihuwa yakan zo ta bangarori daban-daban 

  → wata zaka samu cewa cikin ne kwata-kwata baya shiga 

 → wata kuma sai ya shiga sai ya zube.

→ wata kuma yawan Bari take fama dashi.

To shi wannan rashin haihuwa na aljani ko sihiri Ana ganeshi ta hanyar jin ko ganin wadannan alamomi kamar haka:
__________________________________
        ❀IN NAMIJI NE❀

✪ zai rinka yawan mafarkin marasa kan gado.

✪ rashin samun biyan bukata yayin jima'i

✪ yawan mutuwar jiki

✪ in yana cikin jima'i sai ya rikka jin wani motsi yana Bi masa gabobin haihuwa.
__________________________________
           ○MACE CE○
◇ zata rinka jin ciwon Kai Wanda baya jin magani 

◇ rashin son yin jima'i

◇ mafarkai masu ban tsoro

◇ ko wani na saduwa da ita, ko mafarkai kyakkyawa saurayin, ko taga ansa hannu anciro dan dake cikinta sai dai ta farka taga tayi Bari

◇ matsanancin ciwon Kai, ko matsanancin ciwon baya, ko ciwon mahaifa ko jinin al'ada ya rinka yi mata wasa.

◇ duk gwajin da za a yi mata sai ace lafiya lau take bata da matsala a mahaifar ta.

◇ zata rikka yawan laulayi da son zama ita kadai ,da kin yin ibada.
_________________________________________
              MAGANIN ALJANI 

Wanda yake so Allah ya kareshi daga kamuwa da matsalar jinnu, duk lokacin daya dawo gida sai yace BISMILLAH Manzon Allah (S.A W) yace Allah zai Hana duk wani aljani shiga wannan gida, sannan mutum ya rika cin habbatussauda cikin abincin kuma ya rikka shafa man habbatussauda in za'a kwanta bacci.

YADDA AKE HADA RUWAN RUKYA

Ana samo ruwa tsaftatattu, Ana so a samu ruwan zam-zam sai a samu bakar kanwa da farar albasa da kafur a dauki hannun marar lafiya a saka a cikin ruwan sai a karanta wadannan addu'o'in a tofa a ciki, sai a ba marar lafiya ya shafe jikinsa , sannan ya cinye albasar sannan a dinga yayyafa ruwan a cikin dakin da marar lafiya ke kwana.

AYOYIN RUKYA 

→ FARKO TAJWID

→ AYATUL-KURSIYYU
→ SURATUL BAKARA 
AYOYIN KARSHE BIYU
da ayoyi (10) cikin suratul saffat aya ta (1 & 10) sai suratul jinnu daga farji har karshenta sai suratul hashari daga ayar ta 2 zuwa ta 24 sai suratul araf daga aya ta 55 sai suratul Ali imran aya ta 17

Wadannan sune ayoyin da za'a karanta Ana son a karanta da tajwid dinsu sannan wadannan ayoyin dasu ake hada ruwan rukya a ba marar lafiya ya rinka amfani da shi don a raba shi da jinnu baki daya.
_________________________________________
MARAR LAFIYA YAYI AMGANI DASU 

MAN ZAITUN
MAN RIDI
MAN HABBATUSSAUDA
MAN KUSDUL HINDI

su za'a hade sai a karanta wadannan ayoyin da muka ambato ya rinka shafawa a jikinsa in za shi kwanta barci sau Tari wasu jinnu basu zuwa jikin mutum sai zai yi bacci.
_________________________________________
            MAGANIN❁ AL'AJAN

¹ HABBATUSSAUDA
aljanu basa kaunarta Wanda yake aikin da ita samu kariya daga kowane irin mugu, Ana hada ta da man zaitun a sha a shafa, sannan Ana turara garin a gida ko kanti safe da yamma, hakanan za'a iya hadawa tare da zuma don magance cutar jiki.
_________________________________________
           ❖ ZA'AFARAN ❖

yana halaka bakin aljani tare da halaka mai taurin Kai sannan kuma ya bude idon Wanda aljanu suka rufewa Ido Ana hada shi da hububul miski da ma'u wardi Ana amfani da shi.
_________________________________________
             ♜ MAN ZAITUN ♜

yana warkar da shafar aljani da kamewa da sihiri idan Ana shafawa da Jan miski Ana bukatan ayoyin rukya a ciki ↑
__________________________________
             ♜ MISKI ♜

idan aka hada man zaitun da miski da habbatussauda aka yi addu'o'in a ciki Ana shafawa yana karya lagon duk wani mugu har mahassadi da maye da boka.
____________________________________
        ❖ AL-BABUNAJ. ❖

Ana dafawa da zuma Ana sha aljani zai bar jiki nan take musamman Wanda yake cikin Kai Dana bargo da jijiya 
Amma Ana son yawan shan ruwa idan Ana shan maganin.

           ❖ MU KULA ❖

→ BAYI / BANDAKI 
→ RUWAN ZAFI
→ MAGANA

                 MAZA➽

.➽a daina amsa phone ✆ a bayi Inda zaka shiga Kayi addu'a shiga bandaki 

          ♜ MATA UWARGIDA ♜
.➽a daina zuba ruwan zafi har sai ya huce yayi sanyi 

.➽A daina magana a bayi 

.➽A daina wawan zama ko ina

.➽A Daina barin gashi a bude 

.➽Inda Zaki zubar da ruwa ko dauka kice BISMILLAH

          ♜ YAN'MATA ♜

➽a daina jin music ko da yaushe 

.➽Aljani yana samun dama shiga

.➽A daina shigar banza yan'mata aljani yana samun dama 

❖➽www.Sirrinrikemiji@gmail.com
❁⇘www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
❖+2348037538596 ❖❖❖❖❖
✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ

Post a Comment

0 Comments