GYARAN JIKI DA LALLE:


・■ GYARAN JIKI DA LALLE ■・

Islamic medicine center
Sirrin rike miji
☏+2348037538596
Sirrinrikemiji@gmail.com
Sirinrikemiji@gmail.com

IYAYENMU da yawa Mata basu koya mana dabarun gyara kanmu da tattalin zaman aure ba. sai dai da zarar auren mace ya tashi Ayi ta jaddadawa mace tayi hakuri bayan Kuma hakurin ta babu Abinda zai haifar Mata illa gamuwa da cutukan zamanin, wadanda yawancin Mata yanzu suke Fama da dashi.

Jiki mace yana son gyara domin kwantarwa da abokin rayuwarta natsuwa da kwanciyar hankalin,Don haka ne ake so mace ta kula da fatar jikinta tare da gabbanta,to a wannan bangaren lalle yana taimakawa kwarai da gaske wajen tabbatar da dumin jikin mace.

☛ Zaki samu lalle Na gargajiya ki jika shi ki dinga wanka da shi, Ko Sau biyu ne a sati, wannan zai Sa jikinki ya Dade bai nuna alamun tsufa ba.

☛ yawan yin lalle a kafa da Hannu yana wanko wa mace agimahin cikin jikinta, sannan ya kara Mata wadansu sinadarai masu inganta ni'imar ta a wurin mijinta.

 ☛ Zaki samu lalle ki kwaba shi da tauri sai ki nade shi a bandeji me tsabta sai ki tura a gaban ki, ki barshi ya wuni sannan ki Ciro shi, yana karawa gaban mace Zaki da matsewa, kina iya saka miski a cikin kwabin lalle.


REGISTER YOUR PALMPAY NOW !
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
https://palmpay8.page.link/GKSz

Post a Comment

0 Comments