DOMIN AMARYA TA GOBE:


GAREKU MATA YAN ZAMANI:

☏+2348037538596
🌐www.sirinrikemijicom
🌺www.sirrinrikemiji@gmail.com.

           🌿🍃 KO KUN SAN DA HAKA:🌱🍀

  shin ko kun san Aljanu suna tasiri a gurin hana ruwa gudu a rayuwar zamantakewar ma'aurata ?
 rayuwar yan mata da samari har na da kananan yara ?
 
  abinda yasa na kawo batun saboda matsalolin da ake yawan fuskanta a gida aure bayan mace ta gyara da kanta ta kowanne fanni, haka shi ma miji yana iyakar kokarinsa amma sai a ga zaman lafiya yaki samuwa a tsakanin ma'aurata a kuma kasa gane dalilin samuwar a tsakanin ma'aurata domin kowanne yana ganin yana da iya gaskiyarsa, amma sai ayi ta rigima kamar ana ganin hanjin juna.
 abin tausayi 
 wata matar ta rasa ruwan ni'imarta.
 wata ta dinga saurin fusata, 
 wata kuma taji ta tsani mijin.
 wata bata son saduwa
 wata kuma bata jin dadin saduwar ko anyi.

                        ■ NAMIJI KUMA. ■

 sai ya ji sam baya son ya rabi iyalinsa.
 ko kuma inda yazo saduwa zakarin sa yaki tashi da dai sauran lalurai wanda suke hana jin dadin rayuwar mutum da iyalansa.

                       BUDURWA KUMA. 
 da manemanta 
 ko saurayi da duk inda yaje neman aure.

saboda haka naga kamatuwar inyi mana matashiya a kan yawaita addu'a a dukkan abinda zamu yi kamar shiga
■ bandaki
■ abinci
■ kwanciya bacci
 amma shawara ga mutane a dinga shiga ta mutunci ga jama'a

domin sakaci da addu'a shi kesawa a gamu da ire-ire wadannan matsalolin na jinnu wanda sai a shafe shekaru masu yawan gaske ba tare da na cimma waraka ba.

sannan a samu masana matsala domin magani matsala 

  IYAYENMU MATA A DINGA NUNAWA YARA MATA YADDA ZATA GYARAN KANTA:

 iyayenmu da yawa mata basu koya mana dabarun gyaran kanmu da tattalin zaman aure sai dai da zarar auren mace ya tashi sai ayi ta jaddadawa mace tayi hakuri bayan kuma hakurin ta babu abinda zai haifar mata illa gamuwa da cutukan zamani wadanda yawancin mata yanzu suke fama da su.

     jikin mace yana son gyaran domin kwantarwa da abokin rayuwarta nutsuwa da kwanciyar hankali, don haka ne akeso mace ta kula da fatar jikinta tare da gabanta to a wanna bangare sai ki nemi masana.

 MAIGIDA KO KASAN SIRRIN GAMSAR DA UWARGIDA:

    mace tana vukatar kwararren miji a harka jima'i wanda ya fahimci cewar biyawa matarsa bukatar sha'awa shine babban mutuncinsa a wurinta.
 babbar burgewar da zai mata shine ya mata wasa da shafar da zata yi kuka dadi ya rumgume ta ya mata kiss kamar zai hadiye ta ya tsotsi nononta ya lashe ko'ina na jikinta da private part dinta, sannan ya fara jima'i da ita sanu a hankali.

kira ga maza akwai namiji da baya wa matarsa komai iyaka yaga ya sadu da ita yana da kyau ka dinga motsa mata sha'awa sosai kafin ka sadu da ita wanna sai baka dama sosai domin ka gamsu itama ta gamsu da kai wannan zai kara maka soyayya a wurinta domin ka zama namiji.

 
              RASHIN JIN DADIN AURE:

   matan da suke da matsalar rashin jin dadi aure.
yawanci mata basu san hakan ba, akwal kuskure da mata suke yi rashin kula da farjinsu.

 wannan gurin dole ne kadinga vashi kulawa.
 daga lokacin da yarinya ta fara al'ada ke uwa ki jajirce gurin koya mata kula da kanta.

sannan amfani da miski duk lokacin menses yana taimakon mata.

 sannan duk lokacin da mace ta gama al'ada,
ta daure ta dinga shan zuma tun daga farawa har gamawa.

                    HADIN MACE MAI DADI:

 idan kinaso ki zama mai zaki da dadi harki dinga mamaki...

Ⅲ ruwan rake
Ⅲ ruwan baure
↻ dusar rake
↻ turaren wuta

ki dinga matse ruwan rake kina hadawa da ruwan baure kina sha, sannan dusar raken, da kika sha ki busar da ita ki hada da turaren wuta mai aya ki dinga tsugunno zaki mamaki ta yanda maigida zai dinga jin dadinki da zaki.

 ana matse ruwan rake ta hanyar yan kawa kiyi blander ko kisa a turmi mai kyau ki daka ki tace.
   
      GA MACEN DAKE BUKATAR KUGU HIPS:

☞ ayaba
☞ abarba
☞ gwanda
☞ kankana
➽ zuma
➽ madara peak
  sai ki hadasu waje daya ki markadasu su zama ruwa sai ki juye wannan madara ki dinga sha bayan sallah asuba ko kuma ki samu dafaffen zogale da alayyahu ki zuba tumatir da albasa suji sosai kiyi kwadonsu ki dinga ci, indai zaki juri yin hakan da sannu zaki ga abin mamaki.

             ☞ DOMIN AMARYA TA GOBE ☜

  wannan hadi na musamman domin amarya amma kema uwargida da sauran mata idan kina so zakiyi, don haka sai ki nemi:

➽ man zaitun
➽ nono kindirmo
➽ kwai

 idan kika hada su waje daya sai ki juyesu a kan fuskarki sannan sai ki samu ruwan zafi kina turara fuskarki.

  ko kuma ki samu

⇎ lalle
⇎ madara turare kafi kafi
⇎ du'a ul janna
⇎ madarar turare sultan

 sai ki hadesu waje daya sai a jika su tare da lalle ko kuma a dafa a tace ruwan lalle sai amarya ta dinga wanka dashi, yana kama jiki sannan jikin zai yi kyau:

     ☜ TSAGEWAR KAN NONO ☞

 sai ki kwaba lalle da zuma ki shafa a kan nonon sau uku a yini.

             ☜ GYARAN NONO ☞

✥ man ridi
✥ man zaitun 
✥ man hulba

a hade su a rika shafawa sau uku a yayin da nan da nan zaki ga ya kara girma.

           ✧✧ CIWON NONO KO KUMBURI ✧✧

 sai ki sami ruwan sanyi sosai ki sa gishiri na miya sai ki wanke, ki wanle nononki da shi bayan kin wanke sai ki shafa man zaitun.

Post a Comment

0 Comments